Author: Editor

Daga Mustapha Abdullahi Babbar alkaliyar kotun kare haƙƙin bil’adama ta Afirka (AfCHPR), Stella Isibhakhomen Anukam ta yi kira da a zage dantse wajen kare hakkin dan adam a Afrika, maimakon a rika fada da baki ba tare da wani aiki a fili ba. Anukam ta fadi haka a maƙalar da ta gabatar a yayin bikin cikas AfCHPR shekaru 20 da kafuwa da Jami’ar Baze da ke Abuja ta karbi bikin na bana a ranar Alhamis. A maƙalar, mai taken “ mu gani a ƙasa ba wai alkawura ba” – duba akan shekaru 20 na aikin kare hakkin dan adam, Anukam…

Read More

‎Daga Mustapha Abdullahi ‎Kungiyar Makiyaya ta Ƙasa ta Nijeriya (MACBAN), reshen Jihar Filato, na yin Allah-wadai da kakkausar murya kan mummunan lamari mai tayar da hankali na kashe shanu takwas da ake zargin wasu matasan Irigwe ne suka aikata a Karamar Hukumar Bassa ta Jihar Filato. ‎Wannan lamari ba wai kawai hari ne kai tsaye ga hanyoyin rayuwar makiyaya marasa laifi ba, har ma wani abu ne mai haɗari da zai iya ƙara rura wutar rikici da kuma rushe ƙoƙarin samar da zaman lafiya da ake yi a jihar. Kiwo na daga cikin halattattun hanyoyin samun abin rayuwa ga dubban…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Ya ba sojoji tabbacin cigaba da tallafawa ayyukansu da ƙarfafa musu gwiwa don Samar da Tsaro. A wata ziyara ta ba-zata zuwa Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, a madadin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya miƙa ta’aziyya ga Rundunar Sojin Nijeriya da gwamnatin Jihar Borno kan hare-haren baya-bayan nan da suka yi sanadiyyar mutuwar Birgediya Janar Oseni Braimah da wasu jami’ai na rundunar. Karanta:Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da saƙon taya murna ga Alhaji Aliko Dangote, Yayin da yake nuna girmamawa ga sadaukarwar Rundunar Sojin Nijeriya, Mataimakin Shugaban Ƙasar ya…

Read More

Reshen Jihar Filato na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ya yi watsi da ikirarin da Mataimakiyar Shugabar Mata ta Yankin Zonal ta Ƙasa, Hannatu Gagara, ke yi na neman kujerar Shugabar Jam’iyyar a jihar, yana mai bayyana hakan a matsayin yaudara da rashin girmamawa ga shugabancin jam’iyyar da aka kafa bisa ƙa’ida. A cikin wata sanarwa da Sakataren Yada Labarai na jiha, Silas Audu Wettok, ya fitar a ranar Juma’a, ya ce ikirarin Gagara ba ya nuna hakikanin abin da ke faruwa a cikin jam’iyyar, kuma yana tauye tsarin mulkinta. Jam’iyyar ta kuma yi Allah-wadai da kalaman da ake zargin…

Read More

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da saƙon taya murna ga Alhaji Aliko Dangote, fitaccen ɗan kasuwa kuma shugaban Kamfanin Dangote bisa zagayowan ranar haihuwarsa. A cikin wata sanarwa da Bayo Onanuga, Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Yaɗa Labarai ya fitar, Shugaba Tinubu ya yaba da irin gudummawar da Dangote ya bayar wajen bunƙasa tattalin arzikin Najeriya da na Afirka baki ɗaya. Karanta:2027: NBA ta gargadi lauyoyi da alƙalai kan tsoma baki a harkokin jam’iyyu Shugaban Ƙasa ya jinjinawa hangen nesan kasuwanci na Dangote, jajircewarsa, kirkire-kirkirensa, da kuma jajircewarsa wajen samun nasara, waɗanda suka sauya fannoni daban-daban…

Read More

Sai da aka yi min tiyata a makogwaro bayan hira da Al Jazeera – Bwala.Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin sadarwa da manufofi, Daniel Bwala, ya bayyana cewa an yi masa tiyatar makogwaro kwanaki takwas bayan hirarsa da ɗan jaridar Al Jazeera, Mehdi Hasan. Bwala ya bayyana hakan ne a wani shiri na talabijin, inda ya kuma mayar da martani kan suka da aka yi masa a kafafen sada zumunta bayan hirar. Ya zargi wasu magoya bayan siyasa da ake kira “Obidients” da fifita biyayya ga shugabansu fiye da muradun ƙasa. Karanta:APC reshen jihar Kano ta yaba…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta yi gargadi ga lauyoyi da Alkalai da sauran ma’aikatan shari’a da su guji tsoma baki a harkokin cikin gida na jam’iyyun siyasa, yayin da ake tunkarar zaben 2027. A wata sanarwa da shugaban NBA, Afam Osigwe, ya fitar a yau Juma’a, ya nuna damuwa kan wasu abubuwan da ke faruwa a fannin siyasa da shari’a, musamman yadda ake fassara da aiwatar da Dokar Zaɓe ta shekarar 2026. Osigwe ya yi kashedin cewa irin wannan tsoma baki na iya zama barazana ga tsarin mulki, dimokuradiyya da kuma doka. Ya kuma soki yadda ake…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano ta yaba da ziyarar da Shugaban Jam’iyya ta ƙasa ya kai jihar, ta bayyana ziyarar a matsayin wani babban abin ƙarfafa haɗin kai da ƙara wa mambobi ƙwarin gwiwa. A cikin wata sanarwa da Sakataren Yaɗa Labarai na jihar, Kwamared Auwalu Abdullahi Soja ya fitar, jam’iyyar ta ce ziyarar ta yi tasiri ga mambobinta a faɗin jihar, inda ta ƙarfafa haɗin kai tare da sabunta amincewa da shugabancin jam’iyyar. Karanta:2026 World Health Day: Bauchi Reaffirms Commitment to Science-Driven Healthcare Sanarwar ta kuma yaba da yadda Shugaban Jam’iyyar na ƙasa ya kai ziyara…

Read More

By Sani Adamu Hassan Health officials in Bauchi State have called for increased awareness on preventive healthcare and the adoption of digital health solutions as part of activities marking the 2026 World Health Day celebration with the theme “Together for health. Stand with science.” The sensitisation programme, held at Aliko Dangote College of Nursing Sciences, brought together student nurses and health experts to discuss the importance of public health awareness, disease prevention and the role of technology in healthcare delivery. Speaking at the event, the Deputy Programme Manager for Reproductive, Maternal and Child Health, Amina Balali, said the annual celebration,…

Read More

By Sani Adamu Hassan The Bauchi State Government has reaffirmed its commitment to strengthening the health sector through science-driven policies, innovation and collaboration as part of activities marking the 2026 World Health Day. Speaking during the commemoration, the Commissioner for Health and Social Welfare, Dr. Sani Muhammad Dambam, said this year’s theme, “Together for Health, Stand with Science,” underscores the need for governments, health professionals, researchers and communities to unite in advancing healthcare through evidence-based interventions. He said the administration of Governor Bala Abdulkadir Mohammed has continued to prioritize the health sector since assuming office, noting that the declaration of…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Rundunar Yansanda a Jihar Ogun ta ce jami’an ta sun cafke wasu mutane uku bisa zargin kisan wani mutum mai suna Stanley Okirie mai kimanin shekaru 38 a yankin Akute, karamar hukumar Ifo. Wadanda aka kama sun hada da Maureen Okirie mai shekaru 35, Salia Karikari mai shekaru 15, da Jubril Karikari mai shekaru 12. karanta:TROOPS NEUTRALIZE TERRORISTS, RECOVER ARMS IN PLATEAU Jaridar Punch ta rawaito cewa rahotanni sun nuna cewa an kashe Okirie ne sakamakon duka da tabarya, inda kuma ana shirin binne gawarsa a ɓoye ne sai jami’an ƴansanda su ka samu bayanan sirri, sai…

Read More

‎By mustapha Abdullahi Abubakar  ‎Dakarun rundunar Operation ENDURING PEACE, tare da haɗin gwiwar ƙungiyoyin sa-kai na tsaro (vigilante), sun samu nasarar kashe adadi mai yawa na ‘yan ta’adda a wani samame na haɗin gwiwa da suka kai a ƙauyukan Daba da Seri da ke ƙananan hukumomin Wase da Kanam a Jihar Filato. ‎ ‎Wannan farmaki na daga cikin ci gaba da hare-haren tsaftace yankuna da ake gudanarwa ƙarƙashin shirin Operation WUTAN DAJI, wanda ke nuna ƙudirin sojoji na dawo da tsaro a hanyoyin da aka gano ‘yan ta’adda na amfani da su. ‎ Da misalin ƙarfe 8:30 na safe a…

Read More

Troops of Operation ENDURING PEACE, working alongside local vigilantes, have neutralized several terrorists during a clearance operation in Daba and Seri villages of Wase and Kanam LGAs, Plateau State. The operation, part of Operation WUTAN DAJI, saw troops engage a large group of armed terrorists on motorcycles along a known route between Dutsen Zaki and Odare Forest on April 9, 2026. At least 10 terrorists were killed, while others fled into nearby forests. Also Read:Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin cewa Najeriya za ta murƙushe ta’addanci, bayan wani mummunan harin Boko Haram a Jihar Borno State In a…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Rahotanni sun bayyana cewa mazauna aƙalla kauyuka 21 a Jihar Sakkwato sun yi ƙaura daga gidajensu sakamakon hare-hare da barazanar ’yan bindiga da ke ci gaba da ƙaruwa. Kauyukan da abin ya shafa sun haɗa da Gidan Kare, Kaware, Chabi, Dattabi, Janwake, Sha Rana, Darbekami, Gidan Sule, Kuruwa, Mahuta, Dantayawa, Kawala, Bagirbe, Tsattsagi, Katsira, Imasa, Bela, Hura Girke, Galadimmai da Asha Ruwa. Yawancin waɗanda suka tsere yanzu suna neman mafaka a garin Tureta da kewaye, inda suke fuskantar matsaloli na cunkoso, yunwa da rashin tallafi. Wasu daga cikinsu suna zaune a gidajen ’yan uwa maimakon sansanonin gwamnati.…

Read More

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin cewa Najeriya za ta murƙushe ta’addanci, bayan wani mummunan harin Boko Haram a Jihar Borno State wanda ya yi sanadin mutuwar Birgediya Janar Oseni Omoh Braimah da wasu sojoji da dama. Da yake mayar da martani kan harin da aka kai wa sansanin soji a Benisheikh, Tinubu ya ce harin alama ce ta rashin mafita daga ‘yan ta’adda da ke fuskantar matsin lamba mai tsanani daga sojojin Najeriya. Yayin da yake alhinin rasuwar sojojin, Tinubu ya bukaci shugabannin rundunar sojoji da dukkan sojojin da ke kan gaba da kada su karaya, sai…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Akalla mutane takwas ne aka tabbatar sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da aka kai cikin dare a ƙauyen Mbwele da ke gundumar Kwatas, a ƙaramar hukumar Bokkos. ‎Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 10:45 na dare ranar 9 ga Afrilu, 2026, lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kutsa cikin al’ummar, suka buɗe wuta tare da ƙona gidaje, lamarin da ya jefa mazauna yankin cikin firgici. ‎An bayyana sunayen waɗanda suka rasu kamar haka: Habila Istifanus (38), Hassan Istifanus (31), Iliya Mangut (70), Sunday Gideon (31), Innocent Banabas (20), Lucky Titus (38), Wisdom Lucky (15),…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi ‎ƘungiyarƘungiyar Borno South Youth Alliance (BOSYA) ta buƙaci gwamnatin tarayya da manyan jami’an gwamnati su shiga tattaunawa domin ceto mutane 416 da aka sace a Ngoshe, Jihar Borno, bayan da aka fitar da bidiyon da ke nuna cewa har yanzu suna raye. ‎A cikin wata sanarwa da shugabanta, Samaila Ibrahim Kaigama, ya sanya wa hannu, ƙungiyar ta ce ta shiga tattaunawa cikin sirri da masu garkuwa da mutanen bayan farmakin da suka kai wa yankin. Ta ƙara da cewa an tabbatar mata cewa mutane 416 na nan da rai, saɓanin wasu rahotannin da aka riƙa yaɗawa a…

Read More

‎Daga Mustapha Abdullahi Abubakar  ‎Majalisar Kasa Kan sana’o’i da fasahar kere-kere na kwararru NCS ta yabawa Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, bisa nasarar kaddamarwa da kafa Majalisar jiha kan Sana’o’i da kere-kere ta Jihar Kaduna a zamanta na baya-bayan nan. ‎A wata wasika da ke dauke da sakon yabon, Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa majalisar ta yaba da jagorancin gwamnan wajen jagorantar majalisar jihar, matakin da ya dace da manufar Sabonta fata wato “Renewed Hope Agenda” tare da kafa abin koyi ga sauran jihohi. ‎Ya ce, “Ta hanyar samar da tsari na musamman domin bunkasa kwarewa, Jihar…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi ‎Bikin rajistar, wanda ya gudana a babban zauren taro mai kujeru 500 na kwalejin, ya tabbatar da shigar ɗaliban cikin shirye-shiryen karatu daban-daban na makarantar, tare da zama matakin farko na fara tafiyar karatunsu. ‎Taron ya samu halartar shugabannin makaranta, manyan jami’ai, ma’aikata, iyaye da sauran masu fatan alheri, waɗanda suka taru domin shaida wannan muhimmin biki. ‎A cikin jawabinsa, shugaban kwalejin (Rector), Dakta Hashim Sabo Bello (Sarkin Dinawan Dass na farko), ya taya sabbin ɗaliban murna, tare da ƙarfafa musu gwiwa su kasance masu mai da hankali, ladabi da jajircewa a karatunsu. Recent:Wajibi dakarun Nijeriya su…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi An kashe Birgediya Janar Oseni Omoh Braimah, kwamandan Rundunar Task Force ta 29 ƙarƙashin Operation Hadin Kai, bayan wani mummunan hari da mayaƙan Boko Haram suka kai a Benisheikh, Jihar Borno. Karanta:An karrama Gwamna Dauda Lawal da lambar yabo bisa gina ayyukan raya jihar Zamfara Rahotanni sun nuna cewa babban jami’in ya rasu ne yayin harin da aka kai kan sansanin sojoji, wanda hukumomi suka bayyana a matsayin ɗaya daga cikin hare-haren da suka fi muni a baya-bayan nan a yankin Arewa maso Gabas. Mutuwarsa ta zama babban rashi ga rundunar sojin Najeriya da ma ƙasa baki…

Read More