irnin Jos, babban birnin Jihar Filato, ya kasance daya daga cikin biranen Najeriya da suka yi fice wajen zaman lafiya, hakar ma’adinai da cudanyar al’ummomi daban-daban. Sai dai a cikin shekaru da dama, birnin ya fuskanci jerin rikice-rikice da suka shafi addini, siyasa, kabilanci da batun mallakar filaye. salin Tarihin Jos Kafin zuwan mulkin mallaka, yankin Jos Plateau yana da al’ummomi daban-daban wadanda suka zauna a yankin tun shekaru masu yawa. Daga cikin manyan kabilun asali akwai Hausa Fulani, Berom, Afizere da Anaguta. A farkon karni na 20, gwamnatin mulkin mallaka ta gano dimbin ma’adinan kwalta da tin a yankin Jos,…
Author: Editor
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Plateau ta sake jaddada takunkumin da aka sanya kan zirga-zirgar babura masu zaman kansu da na kasuwanci a ƙaramar hukumar Barkin Ladi, domin tabbatar da zaman lafiya da tsaro a yankin. Kwamishinan ‘Yan Sanda na jihar, , ya bayyana takaicinsa kan lalata gonaki da aka yi a yankin Lokojoro tare da kashe shanu a Nding da Kasuwan Dankali da ke Barkin Ladi. A cewarsa, rundunar tare da haɗin gwiwar sauran hukumomin tsaro za su tabbatar da aiwatar da dokar cikin tsanaki domin hana sake samun matsalar karya doka da oda. Karanta:DANDAZON MAGOYA BAYA SUN FITO DOMIN…
By Sani Adamu Hassan The Bauchi State Youth Parliament has adopted a number of resolutions and proposed bills aimed at promoting youth inclusion, economic empowerment, innovation and social reforms across the state. The resolutions were adopted during a legislative sitting presided over by the Speaker of the Parliament, Rt. Hon. Mohammad Idris Musa, at the Bauchi State House of Assembly. Among the key resolutions adopted was a motion seeking the implementation of 40 per cent youth inclusion in policy decision-making processes, with emphasis on female representation. The motion was presented by Hauwa Ibrahim of Misau Ciroma Constituency. Also Read:2027: Kwankwasiyya…
Dandazon magoya bayan Hon. Dr. Adamu Aliyu, ɗan majalisar da ke wakiltar mazabar Jos North North a Majalisar Dokokin Jihar Plateau, sun fito domin nuna cikakken goyon bayan su ga jagoran nasu. An ga magoya bayan sun hallara a harabar Majalisar Dokokin Jihar Plateau dauke da kayan tallafi, tutoci da hotunan ɗan majalisar, yayin da suke bayyana gamsuwa da irin ayyukan ci gaba da wakilcin da yake yi wa al’ummar mazabar. Wasu daga cikin magoya bayan sun bayyana cewa sun fito ne domin tabbatar da cewa suna tare da Hon. Dr. Adamu Aliyu saboda yadda yake kokarin kawo ci gaba…
ungiyar Kwankwasiyya ta mayar da martani ga tsohon Gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Shekarau, kan zargin cewa jagoran kungiyar kuma jigo a jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, na aiki a boye domin goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Zargin dai ya samo asali ne daga wani faifan bidiyo da ya yadu a kafafen sada zumunta, inda aka rawaito Shekarau yana cewa shi da Kwankwaso na da alaƙa da burin sake zaben Tinubu, ko da yake Kwankwaso na yin hakan a ɓoye. Sai dai Shekarau ya nesanta kansa daga kalaman, yana mai cewa an kirkiri su ne ta hannun masu yada labaran…
abbin bayanai daga Hukumar Kula da harkokin mai ta Najeriya (NMDPRA) sun nuna cewa matatar Dangote ta fitar da kimanin lita biliyan 1.66 na mai da dangoginsa a watan Afrilu 2026, yayin da rikicin Amurka da Iran ke ƙara haddasa fargabar tangarda ga samar da mai a duniya. Rahoton ya nuna cewa an fitar da lita miliyan 513 na fetur, lita miliyan 534 na dizal da kuma lita miliyan 615 na man jiragen sama cikin watan. NMDPRA ta bayyana cewa matatar mai mai ƙarfin tace ganga 650,000 a rana da ke Lekki, Jihar Legas, ta yi aiki da kaso 99.12…
am’iyyar NDC ta sanya kuɗin fom ɗin takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 kan naira miliyan 60, tare da bayyana cewa za ta yi amfani da tsarin “ɓoyayyen zaɓe a fili” wajen gudanar da zaɓen fidda gwani. Shugaban jam’iyyar na ƙasa, Moses Cleopas, ya bayyana hakan a wata sanarwa da aka fitar a Abuja, inda ya ce za a fara sayar da fom daga 13 zuwa 18 ga Mayu, 2026. A cewarsa, masu neman takara za su bi tantancewa tare da gabatar da takardunsu kafin fara sayar da fom ɗin tsayawa takara daga 21 zuwa 23 ga Mayu, yayin da…
wamnatin Tarayya ta sanar da shirin kashe kudi kusan naira biliyan 250 a cikin shekarar 2026 domin gina sabbin dakunan kwanan dalibai a manyan makarantun gaba da sakandare na kasar nan. Wannan mataki na kunshe ne a cikin wani babban shiri na kyautata jin dadin dalibai da kuma fadada damar samun ilimi mai inganci, wanda ake ganin shi ne jari mafi tsoka da aka taba zubawa a fannin gidajen dalibai a tarihin Najeriya. Ministan Ilimi, Maruf Olatunji Alausa, ya bayyana cewa wannan shiri zai magance matsalolin karancin masauki da dalibai ke fuskanta. Za a kashe naira biliyan 100 wajen gina…
Jam’iyyar NNPP ta ƙara wa’adin saye da karɓar fom din takara na zaben 2027 da mako guda. Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa (NAN) ya tuna cewa jam’iyyar ta sanya ranar 10 ga watan Mayu a matsayin ranar fara sayar da fom din takarar. Sakataren jam’iyyar na ƙasa, Comrade Ogini Olaposi, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Legas ranar Litinin. Olaposi ya ce an dauki matakin ne bisa umarnin kwamitin amintattu na jam’iyyar ga kwamitin ƙoli na ƙasa (NWC), wanda ya kafa jam’iyyar, Dr Boniface Aniebonam, ya sanya wa hannu. Karanta:Amb Yusuf Maitama Tuggar: Miles Away…
ani jirgin yakin Sojojin saman Nigeria ya sake kashe fararen hula da dama a matsugunan Guradnayi da ke gab da garin Kasasu a Karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger Majiyoyi sun bayyana cewa, lamarin ya faru ne da sanyin safiyar yau Lahadi inda bayanai ke cewa wasu iyalan gabaki daya suka rasa rayukansu a wannan hari, yayinda kusan dukkanin gidajen da ke Guradnayi suka rasa akalla mutum guda zuwa sama daga cikin iyalansu karanta:Red Cross ta yi gwajin cututtuka da bada magunguna kyauta ga mutane 1,500 a Kano Wani mazaunin Kusasu Auta Awododo ya shaida cewa da misalin karfe 5…
By Bashir Aliyu Limanci My attention has been drawn to an article written by 5th columnists and attributed to a self-acclaimed foreign policy consultant, Farouq Bin Mamoud, in which he claimed Tuggar left Nigeria weaker and isolated in the community of nations. I would not have bandied words responding to this recondite article, but to avoid misleading the public, it is necessary to further orientate Mr. Mamoud about the complexities of the Foreign Ministry and why Tuggar remains one of the most impactful foreign ministers in Nigeria’s diplomatic history. Mr. Mamoud mischievously claimed Nigeria’s tough approach to the July 2023…
igerian Red Cross Society ta yi gwaje-gwajen cututtuka da bada magunguna kyau ta mutane dubu 1,500 a ƙaramar hukumar Dala ta jihar Kano. Daily Nigerian Hausa ta rawaito cewa ƙungiyar ta yi taron ne a asibitin mata na Dala a ranar Alhamis domin bikin zagayowar ranar Red Cross na 2026, wanda ake yi a duk ranar 8 ga watan Mayu. Da ya ke jawabi ga manema labarai, babban Sakataren ƙungiyar, reshen jihar Kano, Alhaji Musa Abdullahi ya ce mutane 1,500 su ka amfana da gwaje-gwajen cututtuka daban-daban da kuma magunguna kyauta. Karata:Hukumar SUBEB ta nesanta kanta gaga zargin karɓar kuɗi…
By John Habila Murai s the political atmosphere continue to recharge ahead of the 2027 general elections all eyes are on aspirants vying for various political positions most especially Governors that are serving their last tenure and wanting to be Senators. Bauchi state Governor, Bala Mohammed is amongst the Governors that their tenure would end on the 29th May, 2027 and since he decided to dropped his presidential ambition, his political loyalists and supporters have been calling on him to return to the Red chamber having been a Senator in the Year 2007. After his defection from the People’s Democratic…
ukumar Ilimin Bai Ɗaya ta Jihar Bauchi, SUBEB, ta nesanta kanta daga zargin da ake yi na sayar da guraben aikin koyarwa, inda ta yi gargaɗin cewa duk wanda aka samu da hannu a irin wannan aiki zai fuskanci matakin tsaro. Jami’in Hulɗa da Jama’a na hukumar, Isah Jungudo ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis a Bauchi. karanta:Masu neman takarar gwamnan Yobe a APC sun yi watsi da tsayar da ɗan takara ta maslaha A cewarsa, hukumar ta samu rahotannin cewa wasu mutane na karɓar kuɗi daga hannun jama’a da sunan samar musu aikin…
ukumar kula da yanayi ta Najeriya Nimet ta yi gargaɗi cewa akwai yiwuwar jihohi 18 a ƙasar su fuskanci ambaliya cikin kwanaki masu zuwa sakamakon ruwa kamar da bakin ƙwarya da ake tsammanin yi. A wata sanarwar gargaɗi da ta wallafa a shafinta na X jiya Alhamis, Nimet ta ce jihohin da ka iya fuskantar ambaliyar sun haɗa da Zamfara da Nassarawa da Kwara da Oyo da Legas da Ogun da Ekiti da Delta da Imo da Anambra da Enugu da Ebonyi da Akwa Ibom da Cross River da Rivers da Edo da Ondo da Bayelsa. A cewar hukumar, ambaliyar…
wamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa fom na neman tsayawa takarar gwamna a jam’iyyar APC gabanin zaɓen 2027. Mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Dawakin-Tofa, ya bayyana cewa gwamnan ya miƙa fom din ne tare da rakiyar tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau; Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin; Sanata Kawu Sumaila da sauran manyan jiga-jigan siyasa daga Kano. Bayan miƙa takardun, gwamnan ya ce neman wa’adi na biyu wata sabuwar dama ce ta ci gaba da yi wa al’ummar Kano hidima. Karanta:Gwamnatin Oyo ta hana sayar da raguna a manyan tituna lokacin babbar Sallah Ya yi alƙawarin faɗaɗa…
asu masu neman takarar gwamnan jihar Yobe a ƙarƙashin jam’iyyar APC guda shida sun yi watsi da batun tsayar da ɗan takara ta hanyar maslaha gabanin zaɓen 2027, inda suka buƙaci a gudanar da zaɓen fidda gwani kai tsaye. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa, masu neman takarar sun ce yunƙurin kakabawa jam’iyyar ɗan takara ba tare da bin tanade-tanaden kundin tsarin APC da dokar zaɓe ba zai iya haddasa rikici da rarrabuwar kai a cikin jam’iyyar a jihar. Cikin masu neman takarar akwai tsohon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Usman Alkali Baba; Sanatan Yobe ta Kudu, Ibrahim Bomai; tsohon shugaban…
Gwamnatin jihar Oyo ta gargadi mazauna jihar da masu sayar da dabbobi da su guji sayar da shanu da raguna a manyan tituna yayin bikin Babbar Sallah mai zuwa. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa, an bayyana hakan ne a taron masu ruwa da tsaki kan bin dokar hana kiwo a fili ta shekarar 2019 da aka gudanar a Ibadan. Karanta:Zulum meets NPA’s mgt in Lagos, wants Borno’s export capabilities scaled up Gwamnatin ta ce dokar ba ta da nufin muzgunawa wata ƙabila, inda ta bayyana cewa akwai kasuwannin da aka ware domin sayar da dabbobi a dukkan ƙananan hukumomin jihar.…
aily Trust ta rawaito cewa Kwamishinan Lafiya na jihar, Dr. Faruk Abubakar, ya bayyana hakan a jiya Laraba yayin wani taron wayar da kai kan lafiyar yara da kawar da cutar tetanus ga mata da jarirai. Ya ce an samu rahotannin mutane 256 da ake zargin sun kamu da cutar a ƙananan hukumomi takwas tun bayan sake bullar cutar kusan wata guda da ya wuce. Ƙaramar hukumar Sabon Birni ce ta fi yawan masu cutar da mutum 63, sai Wamakko da 60, Shagari da 51, Tambuwal da 33, da Dange Shuni da 26. Kebbe ta samu 16, yayin da Bodinga,…
orno State Governor, Professor Babagana Umara Zulum, met with the management of the Nigerian Ports Authority (NPA) in Lagos on Tuesday during which he discussed opportunities for his state’s local creators to link into the value chain. Zulum’s administration, since 2019, has pushed to diversify Borno’s economy while also creating a conducive environment for business and investment. The governor, who was received by the Managing Director/Chief Executive Officer of the NPA, Dr Abubakar Dantsoho, alongside Executive Director, Engr. Ibrahim Abba Umar, had paid a similar high-level visit to the Nigerian Shippers’ Council (NSC) last year. Also Read:NNPP ta yi afuwa…