Author: Editor

Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Wata ’yar kasuwa da ta tsallake rijiya da baya ta ce direba da fasinja ne suka mutu bayan wata mota ɗauke da kayan abin fashewa a hanyar Lumma zuwa Babanna da ke Ƙaramar Hukumar Borgu a Jihar Neja a ranar Lahadi da rana. ‎Fatima ta ce motar da take ciki tare da wasu ’yan kasuwa da suke dawowa daga kasuwa ba ta da nisa da motar da ta taka bam ɗin. ‎Ta ce, “Mun je kasuwar Lumma ne lokacin da lamarin ya faru. Motarmu ba ta da nisa da wadda ta taka bam ɗin ba. Tun…

Read More

By Sani Adamu Hassan chieftain of the All Progressives Congress (APC) in Bauchi State, Senator Shehu Buba Umar, has reiterated his resolve to contest the 2027 gubernatorial election, assuring supporters that his ambition remains firmly on track. Umar, who represents Bauchi South Senatorial District, gave the assurance during a stakeholders’ meeting he convened, bringing together supporters, political associates, and well-wishers from across the state on Monday in Bauchi Addressing the gathering, the senator explained that the meeting was aimed at updating his supporters on the progress of his consultations and reaffirming his unwavering commitment to the gubernatorial race. He expressed…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi he Bauchi State chapter of the Nigeria Democratic Congress (NDC) has called on Governor Bala Mohammed, political stakeholders, and aspirants from across party lines to join its ranks, promising a stable platform devoid of internal crises and litigation. Alhaji Abdullahi Maigari Misau, the party’s State Chairman, made the call during an interview with journalists on Sunday in Bauchi. He said the NDC offers a unique political environment free from factional disputes, making it an attractive option for politicians seeking a credible platform ahead of future elections. According to him, the party stands out as one without leadership…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Rikicin cikin gida na jam’iyyar APC a jihar Bauchi na ci gaba da ƙamari, yayin da ‘yan takarar gwamna ke kasa cimma matsaya kan wanda zai zama ɗan takarar jam’iyyar a zaɓen 2027. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa duk da yunkurin samar da maslaha, ‘yan takarar sun kasa amincewa da juna, lamarin da ya haifar da tsaiko a shirye-shiryen jam’iyyar a jihar. Karanta:Sule Lamido ya ce ba zai bar PDP ba duk da matsalolinta Daga cikin masu neman takarar akwai Ministan Lafiya, Muhammad Ali Pate, wanda rahotanni ke cewa bai janye daga burinsa ba. Haka kuma…

Read More

Dan Mustapha Abdullahi ‎Yan ta’adda da ake zargin sun kai hari kan wasu cocin Kaduna sun kashe mutane akalla bakwai yayin da suka sace wasu. ‎Harin ya auku da safiyar Lahadi a ƙauyen Ariko, karamar hukumar Kachia, a lokacin bikin Ista. ‎An ce maharan sun kai harin ne a kan Cocin ECWA na Farko da Cocin Katolika na St. Augustine, inda hakan ya jefa al’ummar cikin firgici yayin da mutane da dama suka gudu don tsira. ‎Wani majalisar ƙauye mai wakiltar Awon Ward, Mark Bawa, ya tabbatar da faruwar lamarin ga Punch, inda ya ce yana kan hanyar zuwa ƙauyen…

Read More

Daga Sani Adamu Hassan Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya jaddada cewa ba zai bar jam’iyyar PDP ba duk da ƙalubalen da take fuskanta a halin yanzu kamar yadda daily post ta rawaito. Lamido ya bayyana PDP a matsayin gida a gare shi, yana mai cewa bai dace ba ɗan siyasa ya bar jam’iyya saboda tana cikin matsala. A cewarsa, irin wannan mataki ba ya nuna kishin jam’iyya ko jajircewa wajen gina dimokuraɗiyya. karanta:Likitoci masu neman kwarewa sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani  Ya kuma soki wasu ‘yan siyasa da suka fice daga PDP suna komawa ƙananan jam’iyyu kamar…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Rundunar ’yansanda a jihar Kano na neman dangin wani yaro ɗan shekara 16 mai suna Alex Ansol daga ƙasar Spain, wanda aka tsinta yana yawo a ƙauyen Dadin Kowa da ke ƙaramar hukumar Doguwa. Mai magana da yawun rundunar, CSP Abdullahi Kiyawa, ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi. Ya ce Alex ya iso Najeriya tare da wasu ’yan uwansa huɗu a ranar 30 ga Maris ta filin jirgin saman ƙasa da ƙasa na Abuja. Sai dai ya ɓace daga cikinsu ne a kan hanyar Jos zuwa Saminaka yayin da yake kan…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Ƙungiyar likitoci masu neman kwarewa ta sanar da shiga yajin aikin sai baba-ta-gani a faɗin Najeriya daga ranar 7 ga Afrilu, 2026 kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito. Sakataren ƙungiyar, Shuaibu Ibrahim, ya ce matakin ya biyo bayan dakatar da aiwatar da sabon tsarin alawus na ƙwararru (PAT) da gwamnatin tarayya ta yi. Karanta:Matashi ya cinna wa mahaifinsa wuta a Jigawa Ƙungiyar ta bayyana matakin a matsayin karya yarjejeniya, tana mai buƙatar gwamnati ta janye shi tare da biyan dukkan haƙƙoƙin likitoci. NARD ta kuma buƙaci mambobinta su kasance masu haɗin kai har sai an warware…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da kashe aƙalla ’yan bindiga 65, ciki har da Kachalla Iliya Sarki, ɗan fitaccen shugaban ‘yan ta’adda Ado Allero, a wani gagarumin samame da aka kai a ƙaramar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito. Rahotanni sun bayyana cewa an gudanar da farmakin ne ta hanyar haɗin gwiwar hare-haren ƙasa da sama, inda aka kai wa ’yan bindigar hari a ƙauyen Munhaye da ke bayan Kunchin Kalgo. An ce harin ya yi mummunar illa ga ƙungiyoyin ’yan ta’adda da ke haddasa rikice-rikice a jihohin Zamfara, Katsina da…

Read More

Kwamishinan ’yan sandan ya yi Allah-wadai da wannan ɗanyen aiki, yana mai cewa abu ne mai tayar da hankali da rashin imani. Rundunar ’yan sanda ta Jihar Jigawa ta fara bincike kan wani matashi mai shekara 27 da ake zargin ya banka wa mahaifinsa wuta a Karamar Hukumar Kazaure, lamarin da ya yi sanadin mutuwarsa. lamarin ya auku ne da asubahin ranar 1 ga watan Afrilu, 2026, a unguwar Lokon Malamai da ke hanyar rukunin gidaje na Magama a cikin garin Kazaure. Mai magana da yawun rundunar ’yan sandan jihar, SP Shiisu Lawan Adam, ya bayyana cewa sun samu kiran…

Read More

’Yar gwagwarmayar a Najeriya, Aisha Yesufu, ta bayyana cewa jam’iyyar ADC na ci gaba da firgita wasu ’yan siyasa a ƙasar, yayin da ake tunkarar babban zaɓen shekarar 2027. Aisha Yesufu ta bayyana hakan ne a wani bayani da ta fitar, inda ta ce tasirin da jam’iyyar ADC ke ƙara samu na daga cikin abubuwan da ke haifar da fargaba ga wasu manyan ’yan siyasa da jam’iyyun da suka dade suna jan ragamar mulki. Ta ƙara da cewa, idan aka yi la’akari da yadda siyasar Najeriya ke sauyawa, akwai yiwuwar a ga fafatawa mai zafi tsakanin jam’iyyun siyasa a zaɓen…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Hukumomin tsaro a ƙasar India sun kama wasu ’yan Najeriya uku a bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi, ciki har da hodar iblis (cocaine) da kuma MDMA. A birnin Hyderabad, jami’an tsaro sun cafke wata ’yar Najeriya bayan sun samu sahihan bayanan sirri cewa ta iso daga Mumbai domin sayar da miyagun ƙwayoyi. An same ta da gram 7.5 na hodar iblis, inda ake zargin ta sayo kayan a Mumbai kan farashi mai rahusa, tana shirin sayar da su a farashi mafi tsada. A wani samame daban a New Delhi, jami’ai sun kama wani ɗan Najeriya mai suna…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Akalla mutane 11 ne aka tabbatar sun mutu sakamakon wani rikicin ƙabilanci da ya ɓarke a Jihar Nasarawa, inda fiye da gidaje 50 suka lalace sakamakon tashin hankalin. ‎Rikicin ya janyo asarar dukiyoyi da kuma raba mutane da muhallansu, bayan da aka kona gidaje da kadarori a yayin harin. ‎Rahotanni sun nuna cewa rikicin ya samo asali ne daga saɓani tsakanin wasu ƙungiyoyi, wanda daga bisani ya rikide zuwa mummunan artabu mai janyo asarar rayuka. Shaidun gani da ido sun bayyana cewa rikicin ya bazu cikin sauri, lamarin da ya haddasa ɓarna mai yawa da kuma…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda, ya buƙaci a samar da mafita mai ɗorewa kan hare-haren kisan gilla da ke yawaita a Jihar Plateau kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito. Yilwatda ya bayyana haka ne a Jos yayin ziyarar jajantawa da Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, ya kai wa iyalan waɗanda aka kashe a harin Angwan Rukuba da ya yi sanadin mutuwar mutane kusan 28. karanta;Manoma dubu 100 a Kano da Ogun za su amfana da sabon tsarin tallafin noma don bunƙasa samar da abinci – SAPZ  Ya yabawa Tinubu kan ziyarar, yana mai cewa hakan alama…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Abubakar‎ ‎wani lamari mai Tashin hankali ya sake karuwa a kauyen Gero da ke karamar hukumar Jos ta Kudu a Jihar Filato, bayan da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka kashe masu hakar ma’adinai uku a daren Juma’a, yayin da suke kan hanyarsu ta dawowa daga aiki. ‎ ‎Lamarin ya kara jefa tsoro da fargaba a zukatan al’ummar yankin, musamman ganin cewa kwanaki kadan da suka gabata ne aka kashe wani makiyayi Bafullatani mai suna Shafiu Idris, mai shekaru 30. ‎ Rahotanni sun ce an kai masa hari ne a ranar…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Shirin tallafawa manoma na Special Agro-Industrial Processing Zones (SAPZ) na ci gaba da taka muhimmiyar rawa wajen bunkasa harkar noma a jihar Kano, ta hanyar samar da tallafin Matching Grant domin kara yawan amfanin gona da inganta samar da abinci. Babban sakataren na ma’aikatar Noma da albarkatun kasa ta Kano, Alhaji Bashir Sanusi, ya bayyana cewa shirin na bai wa manoma, kungiyoyi da ‘yan kasuwar noma damar fadada ayyukansu da kuma kara karfin gogayya da sauran Manoma a kasuwa. Ya jaddada cewa an samar da tsarin sa ido na na wani daga wajen shirin domin tabbatar da…

Read More

Daga Sani Adamu Hassan Al’ummar yankin Bukkuyum a jihar Zamfara sun ce ƴanbindiga sun yi sace fiye da mutum kusan 150 a wani hari da suka kai cikin dare. Mazauna yankunan sun ce ƙauyuka da dama ne ƴanbindigar suka tarwatsa, inda ɗaruruwan mutane suka yi gudun hijira. Hon Sulaiman Abubakar Gumi, ɗanmajalisar wakilai na tarayya mai wakilar Gumi da Bukkuyum ya tabbatar wa da BBC faruwar lamarin, inda ya ce mazauna ƙauyukan Kurfa Ɗanya da Kurfan Magaji sun kwana cikin tashin hankali. karanta:Dawowar Kwankwaso jam’iyyar ADC ya sauya siyasar Nigeria da kuma zaben 2027 – Dr Ladan Salihu Ya ƙara…

Read More

Daga Sani Adamu Hassan Rahotanni daga jihar Jigawa sun nuna cewa wani malami mai suna Sani, mazaunin unguwar Yalwawa da ke Dutse, ya janye daga shirin aurar da ‘yarsa ga wani saurayi bayan ya gano cewa saurayin na nuna goyon baya ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a kafafen sada zumunta. Majiyoyi sun bayyana cewa an shirya ɗaura auren ne a yau, amma a daren jiya ne mahaifin yarinyar ya sanar da iyayen saurayin da waliyyansa cewa ya fasa ci gaba da shirin auren, lamarin da ya jefa bangarorin biyu cikin ruɗani. Bayan da magabata da wasu dattawa suka shiga…

Read More

Daga Sani Adamu Hassan Jigo a jam’iyyar African Democratic Congress, ADC, Dr. Ladan Salihu Ilelah, ya soki Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, kan abin da ya kira tsoma bakin da ake yi a harkokin shugabanci na jam’iyyar. A wata hira da ya yi da gidan Talabijin na Trust, Dakta Ilelah ya bayyana cewa, “Abin mamaki ne yadda INEC ke bayar da umarni wajen dakatar da shugabancin jam’iyyar mu, abin kunya ne.” Ya zargi hukumar da yin aiki ba tare da jiran cikakken tsarin shari’a ba, inda ya ce, “INEC ta yi riga malam masallaci; bai kamata ta…

Read More

Daga Sani Adamu Hassan Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da hukuncin da ya hana Hukumar Kula da Gidajen Rediyo da Talabijin ta Nijeriya (NBC) kakaba tara ga kafafen yada labarai a fadin kasar. Kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito, Mai shari’a Oyebiola Oyewumi ta bayyana hukuncin a madadin kwamitin alkalai uku, inda kotun ta yi watsi da karar da NBC ta shigar domin kalubalantar hukuncin kotun tarayya. karanta:COAS Ya Jagoranci Tawagar Tsaro Zuwa Filato, Ya Yi Alkawarin Samar da Zaman Lafiya Mai Dorewa Kotun ta kuma soke tarar da NBC ta kakaba wa gidajen rediyo…

Read More