By Sani Adamu Hassan United Nations Children’s Fund, UNICEF, with support from Global Affairs Canada has donated 45 motorcycles to Bauchi State Government aimed at enhancing maternal and child healthcare delivery, particularly in hard-to-reach communities. Presenting the motorcycles in Bauchi, the Chief of UNICEF Bauchi Field Office, Dr. Nuzhat Rafique, said the intervention was meant to strengthening access to essential health services at the grassroots level. She explained that many rural communities face challenges such as distance and financial constraints, which limit access to healthcare services for women, children, and adolescents. Also Read:Gwamnatin Najeriya ta ɓullo da shirin tantance littattafan…
Author: Editor
comprehensive maternal health awareness campaign aimed at reducing home deliveries and promoting safer childbirth practices has been conducted in Miya, Ganjuwa Local Government Area of Bauchi State. The campaign, organised by the Child Health and Mortality Prevention Surveillance (CHAMPS) Project of the College of Medical Sciences, Abubakar Tafawa Balewa University (ATBU), in collaboration with Ganjuwa volunteers and health workers, was held at Sultan Abubakar Sa’ad Nursery, Primary and Secondary School, Miya. Speaking at the opening, Dr. Abubakar Sari, Lead Data-to-Action Officer of CHAMPS for the Bauchi Catchment Area, said the initiative was designed as a data-driven intervention to address gaps…
a’aikatar ilimi ta ƙasa ta ɓullo da wani tsarin na auna ingancin littattafan karatun da ake amfani da su a firamare da ƙaramar sakandare da babbar sakandare a matsayin wata haya ta tabbatar da inganci ilimi a Najeriya. Ana sa ran fara amfani da tsarin ne a watan Satumba kuma iya littattafan da auna ingancinsu kuma suka tsallake tantance a matsakin ƙasa ne za a amince a yi amfani da su. A cikin jawabin da ya fitar a ranar Litinin, mai magana da yawun dda yawun ma’aikatar, Folasade Boriowo, ya ce, za a fara amfani da tsarin ne bayan kafa…
asu ‘yan bindiga sun kashe mutane hudu ‘yan gida daya a kauyen Geko dake karamar hukumar Riyom a jihar Filato. Maharan sun kashe wani fasto Ayuba Choji, matarsa Chundung da ‘ya’yan su biyu Cyril da Endurance. Mazauna kauyen sun ce maharan sun afka kauyen da misalin karfe 12 na daren Lahadin da ya gabata inda suka shigo suna ta harbi ta ko ina. Wani mazaunin kauyen Martha Dalyop ya bayyana wa jaridar ‘Channels’ cewa harbe-harben bindigan da maharan suka rika yi bayan sun shigo kauyen ya firgida mutane inda hakan ya sa mutane neman mafaka cikin dazuka. “Sun shigo kauyen…
Daga Mustapha Abdullahi Rt. Hon. Yusuf Adamu Gagdi, Member representing Pankshin, Kanke and Kanam Federal Constituency, alongside his wife, Hajiya Laila, has rewarded one of their staff members, Usman Lawal Modibo, with a Peugeot 406 car in recognition of his honesty, dedication, and commitment to duty. Presenting the vehicle, Gagdi described the beneficiary as a highly dependable staff who has played a key role in coordinating activities between their Abuja office, constituency aides, and his wife’s private engagements. According to him, “He is the one organizing our secretariat in Abuja. He manages communication between our aides at home and Abuja,…
Daga Sani Adamu Hassan wamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya nesanta kansa daga zargin cewa gwamnatinsa ta raba wa mata Dan kamfai ja a matsayin tallafi, yana mai cewa abin da ya faru, ya faru ne ba tare da saninsa ko amincewarsa ba. Rahoton DAILY NIGERIAN ya bayyana cewa an ga wasu matasa mata suna daga Dan kamfai ja yayin wani gangami da aka shirya domin karrama Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu. Ko da yake gwamnan ya musanta cewa da saninsa kan lamarin, an gan shi yana gabatar da wata mai jagorantar daga Dan kamfen, Teema Cool, ga Uwargidan Shugaban…
By Sani Adamu Hassan enator Tijjani Yahaya Kaura has declared his intention to contest for Zamfara North Senatorial Seat in the upcoming 2027 general elections. Senator Tijjani Yahaya Kaura, a former Minister of State for Foreign Affairs, also served as Senator in the same Constituency between 2015 and 2019. Speaking to newsmen in Gusau, Senator Tijjani Yahaya Kaura said his decision to contest the Zamfara North Senatorial Seat was borne out of his desire to provide quality representation and contribute meaningfully to improving the wellbeing of the people, especially the provision of employment opportunities for qualified youths in the constituency…
Daga Sani Adamu Hassan Bayanai sun ce ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka fara tun ƙarfe 2:30 na dare zuwa 11:30 na safiyar jiya Asabar ne ya yi sanadin ambaliyar da ta zowa jama’a da ba zata. Ko da yake saukar ruwan saman ya samar da sauƙin tsananin zafin da aka kwashe tsahon makonni ana yi a yankunan, amma kuma ya zo da barna mai yawa. Rahotanni sun bayyana cewa ambaliyar ruwan ta shafi unguwannin Mile Six, Mafindi da kuma Mayogwai, sai kuma babbar kasuwar Jaligo da ruwan ya shafe shaguna. Karanta:Bauchi Govt Commissions New Public Health Laboratory…
wamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya bayyana cewa shirin masu yiwa Kasa hidima ta (NYSC) na ci gaba da kasancewa wata muhimmiyar hanya ta haɗa kan al’umma da kuma inganta haɗin kan ƙasa. Mutfwang ya faɗi hakan ne a ranar Juma’a yayin bikin rantsar da matasan masu yi wa ƙasa hidima na rukuni na “A” kashi na biyu na shekarar 2026, a lokacin fara atisayen sansanin horo. Gwamnan, wanda Babban Sakatare na Ma’aikatar Matasa da Wasanni, Mista Kenneth Buenyen, ya wakilta, ya ce masu yi wa ƙasa hidima ba kawai mahalarta shirin shekara guda ba ne. Ya bayyana su…
By Sani Adamu Hassan The Bauchi State Government has commissioned a new public health laboratory at the State Primary Health Care Board, as part of efforts to strengthen healthcare service delivery and disease surveillance across the state. The facility is expected to enhance diagnostic capacity, improve patient care, and support effective response to public health challenges. Speaking at the event, Permanent Secretary, Ministry of Health, Dauda Yakubu Mahmoud, who represented the Commissioner for Health, described the laboratory as a major milestone in improving the state’s healthcare system. Also Read:Bauchi Sabuwa Project Organises Preliminary Debate For Governorship Aspirants He said the…
Wata kafar yaɗa labarai ta rawaito cewa jirgin na ɗauke da fasinjoji daga Azuzuama a ƙaramar hukumar Southern Ijaw, kuma ya kife ne a yankin Ikebiri-1 da misalin ƙarfe 1 na dare ranar Laraba, yayin da yake kan hanyarsa zuwa Yenagoa, babban birnin jihar. Rahotanni sun nuna cewa an gano gawarwakin yaran — maza biyu da mace ɗaya, masu shekaru tsakanin shida zuwa 15 a cikin ruwa ta hannun wasu kwarawa na yankin, sannan aka mayar da su Azuzuama, inda suka fito. Tsohon shugaban ƙungiyar ma’aikatan jiragen ruwa a Bayelsa, Ipigansi Ogoniba, ya tabbatar da faruwar lamarin, yana mai cewa…
Kungiyar Malaman Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Abdullahi Fodio da ke Aliero, a Jihar Kebbi za ta tsun duma fage yajin aikin gama-gari na dindindin idan har gwamnatin jihar Kebbi ta kasa biyan hakkokin mambobinta. An bayyana matsayin kungiyar ne a wani taron manema labarai da aka gudanar a ranar 22 ga Afrilu, 2026, a sakatariyar ASUU-AFUSTA da ke Aliero. Sanarwar da aka fitar a wajen taron na dauke da sa hannun shugaban reshen Kungiyar na Jami’ar Dakta Musa Isah Fakai da sakataren Kungiyar Dakta Gado Abubakar A. A jawabin da ta yi wa manema labarai a wajen…
By Sani Adamu Hassan The Bauchi Sabuwa Project has organised a preliminary debate for aspirants seeking to contest the governorship seat in Bauchi State, as part of efforts to promote issue-based politics and informed decision-making among voters. Speaking during the session, the Director General of the Bauchi Sabuwa Project, Ibrahim Muhammad, said the debate was designed to provide a platform for aspirants to present their agendas and manifestos to the people of the state. He explained that the initiative is in line with the organisation’s advocacy for competent leadership and good governance, adding that the debate is not intended to…
Daga Mustapha Abdullahi Wasu manoman shinkafa a Najeriya sun bayyana damuwarsu kan yadda karuwar shigo da shinkafa daga kasashen waje ke durkusar da harkar noma a cikin gida. A tattaunawa da suka yi da kamfanin dillancin labarai na kasa a Lagos, manoman sun ce yawan shigo da shinkafa ya karu tun bayan sassaucin haraji da gwamnatin tarayya ta bayar a shekarar 2024. Shugaban riko na kungiyar manoma ta kasa, Mista Sakin Agbayewa, ya ce wannan mataki ya jefa manoma cikin matsin lamba, inda ya kara da cewa sauyin yanayi da tsadar taki da sauran kayan noma na kara dagula harkar…
By Sani Adamu Hassan Vice President Kashim Shettima on Saturday led the Speaker of the House of Representatives, Tajuddeen Abbas, several governors, National Assembly members, ministers, and other high-level dignitaries to the wedding of the children of Borno State Governor, Babagana Umara Zulum, in Maiduguri. The children are Aisha Babagana Zulum, married to Mohammed Idi Barde; Mamman Babagana Zulum, who is married to Yagana Mustapha Busuguma; Umar Babagana Zulum, who is married to Fatima Azzaki Jidda, and Abba Abubakar Umara, who is married to Aisha Ibrahim Musa. The wedding Fatiha took place at the Maiduguri Central Mosque around the palace…
By Sani Adamu Hassan The leadership of the Kubau Consultative Forum (KCF) has formally introduced the forum to the public, stakeholders, and the people of Kubau Local Government Area, describing it as a non-partisan and community-driven platform committed to unity, dialogue, and development. In a statement signed by the Acting Chairman of the forum, Dr. Ibrahim Yakubu, and the Acting Secretary, Mallam Sani Lawal Anchau, the group said it was established to bring together distinguished sons and daughters of Kubau Local Government Area in order to harness their collective strength for the advancement of the people and the growth of…
Governor Caleb Mutfwang of Plateau State on Wednesday convened a high-level meeting with former governors of the state and key stakeholders amid rising security challenges. The meeting was organised to deliberate on persistent security concerns that have plagued the state for years, resulting in the killing of hundreds of people, including women and children, across various communities. Daily Trust gathered that the meeting may be linked to the recent attack on Anguwan Rukuba and subsequent violence in parts of the state, where dozens were reportedly killed. The meeting, held at the Government House, Little Rayfield, Jos, brought together former governors…
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana Sanata Ahmed Aliyu Wadada a matsayin wanda yake so ya gaje shi a zaben gwamna mai zuwa. A wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Ali Abare, ya fitar, gwamnan ya bayyana hakan ne a wani taro da ya yi da mukarrabansa da shugabannin hukumomin gwamnati a Lafia. karanta:Gwamnatin Tarayya Ta Ba Da Umarnin Bincike Kan Harin Sojoji A Kasuwar Jilli. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa Sule ya ce an dauki sama da shekara guda ana tuntuba da bangarori daban-daban ciki har da matasa, mata, sarakunan gargajiya da ‘yan…
Daga Sani Adamu Hassan Wani lamari mai tayar da hankali ya girgiza al’umma a jihar Neja, bayan da rahotanni suka bayyana cewa wata budurwa ta haifi jariri, inda sakamakon gwajin kwayoyin halitta (DNA) ya tabbatar da cewa kakanta ne mahaifin jaririn. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne a wata unguwa da ke cikin jihar, inda aka ce iyalan yarinyar sun fara zargin yadda cikin ya samu tun bayan da aka lura tana dauke da juna ba tare da bayyana wanda ya dauke mata ciki ba. Majiyoyi sun ce bayan haihuwar jaririn ne aka gudanar da gwajin DNA domin…
Daga Mustapha Abdullahi Abubakar Ministan Yaɗa labarai da wayar da kai, Mohammed Idris, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike mai zaman kansa kan harin saman da rundunar sojin sama ta kai a kasuwar Jilli da ke ƙaramar hukumar Gubio a jihar Borno. Rahotanni sun ce harin ya auku ne a ranar Lahadi, inda ya afkawa kasuwar da ke tsakanin Gubio da Geidam, ya yi sanadin mutuwar fararen hula da dama tare da jikkata wasu. Amnesty International ta yi iƙirarin cewa sama da mutane 100 sun mutu, sai dai rundunar soji ta ce an…