Daga Sani Adamu Hassan Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa raba buhunan shinkafa da taliya da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yake rabawa ba zai ce shi ba tsira a zaɓen shekarar 2027. Atiku ya ce a halin yanzu, dimokuraɗiyyar Najeriya na fuskantar barazana, inda ya zargi gwamnatin Tinubu da yunƙurin murƙushe ƴan adawa. Karanta:Mazauna ƙauye sun hallaka ’yan fashi uku a Sokoto bayan artabu mai tsanani. Daily Trust ta ruwaito cewa a cikin wata sanarwa da aka fitar a ranar Talata a Abuja ta hannun Babban Mataimaki na Musamman ga Atiku kan Harkokin Sadarwa, Phrank Shaibu,…
Author: Editor
Daga Mustapha Abdullahi Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara, malamin addinin Musulunci a jihar Kano da aka yanke wa hukuncin kisa bisa zargin ɓatanci ga addini, ya sake shigar da ƙorafi a kotu, yana neman a dawo da shi gidan Yarin Kurmawa da ke Kano daga na Kuje da ke Abuja. A cikin takardar korafin da aka miƙa wa Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Kano mai ɗauke da kwanan watan 3 ga Afrilu, 2026, Kabara ya ce sauya masa wuri.zuwa Abuja ya hana shi samun muhimman takardun shari’arsa da yake buƙata domin ɗaukaka ƙara. Ya bayyana cewa takardun, waɗanda suka ƙunshi fiye da…
Daga Mustapha Abdullahi Mazauna wani ƙauye a Jihar Sokoto sun samu nasarar kashe ’yan fashi uku da ke zirga-zirga a kan jakuna, bayan wani mummunan hari da suka kai da misalin ƙarfe 1:30 na dare. Rahotanni sun nuna cewa ’yan fashin sun iso ne da babura, inda suka ajiye su a wani wuri mai nisa kafin su shiga ƙauyen Bargaja a ɓoye. Wasu daga cikinsu sun hau bishiyoyi domin fakewa da kai farmaki ba zato. Bayan gano shigowarsu, ’yan fashin sun kashe wani ɗan banga, lamarin da ya sa mazauna ƙauyen suka haɗa kai domin mayar da martani. A yayin…
Daga Mustapha Abdullahi Ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen Jami’ar Jos (UniJos), ta sanar da shiga yajin aikin sai baba-ta-gani sakamakon jinkirin biyan albashin watan Maris na 2026 da kuma rashin saka alawus-alawus. Shugaban reshen ƙungiyar, Farfesa Jurbe Joseph Molwus, ne ya bayyana hakan a ranar Laraba, inda ya ce yajin aikin zai fara aiki nan take daga ranar 8 ga Afrilu, 2026. A cewarsa, bayan bin dukkan matakan da suka dace, an umarci dukkan mambobin ƙungiyar da su dakatar da koyarwa, gudanar da jarabawa da kuma halartar tarukan aiki har sai an biya su haƙƙoƙinsu. Karanta:PowerShift Project Trains…
By Sani Adamu Hassan The Kaduna Integrity Group (KIG) has fired back at a faction of the African Democratic Congress (ADC) in Kaduna State, dismissing its recent press conference as “a desperate exercise in political theatrics” and “a gathering of a fractured house speaking with no authority.” In a strongly worded statement signed by Comrade Abdulrazaq Musa and Hajiya Aisha Ibrahim, the group said the press outing, reportedly led by Prof. Sani Bello (Mainan Zazzau), lacked coherence, credibility, and legitimacy—describing it as the product of “a party in disarray” and Prof Maina as political orphan grasping for relevance. “Which ADC…
By Sani Adamu Hassan The PowerShift for Digital Rights Project has concluded a two-day Digital Rights and Civic Tech Bootcamp in Jos aimed at equipping young leaders with skills in digital rights advocacy and civic technology. The training, supported by Yiaga Africa with funding from the National Endowment for Democracy, brought together youth leaders, activists and digital advocates from March 27 to 28, 2026. Organisers described the bootcamp as a timely intervention designed to strengthen the capacity of young people to safely navigate the digital space while promoting civic freedoms and rights-based engagement. Sessions on the first day focused on…
By Sani Adamu Hassan A political support group operating under the auspices of the Bala Wunti Movement (BW Movement) in Bauchi State has declared its support for President Bola Tinubu’s second term bid ahead of the 2027 general elections. The Coordinator of the group, Alhaji Yahaya Miya, made the declaration on Tuesday during a Bauchi South town hall meeting held in Bauchi. He said the movement was committed to mobilising grassroots support for the President while also advancing the gubernatorial ambition of Bala Maijama’a Wunti in the state. Also Read:Matasan Jos North Sun Shirya Zanga-Zangar Lumana Kan Zargin Rashin Adalci.…
Daga Mustapha Abdullahi Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Kwankwaso, ya gargadi Nafiu Bala, shugaban wani bangare na jam’iyyar ADC, cewa matakansa na iya kawo illa ga dimokuraɗiyyar Najeriya. Jaridar TheCable ta rawaito cewa Kwankwaso, wanda ya koma ADC daga NNPP a watan Maris 2026, ya bayyana haka ne yayin wata hira, inda ya ce ya gayyaci Bala domin sasanta rikicin jam’iyyar amma bai halarci ganawar ba. Karanta:Rundunar sojin Najeriya ta ƙaryata zargin da wani tsohon jami’inta Rotimi Olamilekan, ya yi na cewa sojojin ƙasar da kuɗin aljihunsu su ke sayen kayan sarki da sauran kayan aiki. Jam’iyyar ADC na fuskantar rikicin…
Daga Mustapha Abdullahi Abubakar Wakilan matasa a yankin Jos, ƙarƙashin jagorancin Aliyu Naziru Abubakar, sun sanar da shirin gudanar da zanga-zangar lumana a ranar Laraba, 8 ga Afrilu, 2026, domin nuna damuwa kan zargin rashin adalci da nuna wariya. A cewar Aliyu Naziru, ɗaya daga cikin masu shirya zanga-zangar, za a fara taron ne daga Zololo da ke kan titin Bauchi da misalin ƙarfe 8:00 na safe, inda daga nan za a ci gaba da tafiya ta hanyar Bauchi Road. Karanta;Majalisar dokokin Kano ta jingine tuhumar da take wa tsohon mataimakin gwamna Aminu Abdussalam. Ya jaddada cewa za a…
Daga Mustapha Abdullahi Wani bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta, ya nuna yadda tsohon soja da aka sallama daga aiki yake nuna damuwa kan halin da ya ce sojin ƙasar ke ciki da rashin samun kulawar da ta kamata. Sai dai a wata sanarwa da daraktan yaɗa labaran rundunar sojin ƙasa na Najeriya, Appolonia Anele, ya fitar, ta ce iƙirarin ba gaskiya ba ne, inda ta jaddada cewa ana samar da kayan aiki yadda ya kamata ga jami’an. Bayanin na zuwa ne bayan da aka sallami jami’in da ake kira da Soja Boi, sakamakon ɓullarsa a wani bidiyo da…
Daga Mustapha Abdullahi Wannan buƙatar na daga cikin abubuwan da aka tattauna a zaman majalisar tarayyar ƙasar a ranar 31 ga watan Maris, 2026 a lokacin da aka karɓi rahoton kasafin kuɗin 2026. Kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito, gwamnatin ƙasar ta sanya wannan buƙatar a cikin kasafin kuɗin, inda suke cikin rukunin kuɗaɗen da ake kashewa na ko ta kwana, amma ba a alaƙanta su da ko wace ma’aikata ko hukuma ba. karanta:Babu hannun Shugaba Tinubu a rikicin jam’iyyar ADC – Cewar Bayo Onanuga Masana tattalin arziki da shari’a sun bayyana cewa irin wannan tanadi yana nuna cewa gwamnati…
Daga Mustapha Abdullahi Abubakar Majalisar dokokin jihar Kano tace ta janye tuhume tuhumen da take yiwa tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo biyo bayan ajiye mukamin sa na Mataimakin Gwamna Jahar Kano. Majalisar ta bayyana hakan ne a zaman ta na yau karkashin Jagorancin Rt Hon Jibrin Isma’il Falgore. Da yake Karin haske dangane da lamarin, shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin Hon Lawan Husaini Cediyar Yan’gurasa yace , Yanzu majalisar bata da wani hurumi akan batun tuhumar da take yiwa tsohon mataimakin gwamnan Karanta:Mutum biyu sun mutu bayan motar da suke ciki ta taka bom da…
Daga Sani Adamu Hassan Mai magana da yawun Shugaban ƙasa, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ba shi da hannu a rikicin cikin gida da ke addabar ADC, yana mai cewa matsalolin da jam’iyyar ke fuskanta “su suka jawo wa kansu.” Onanuga ya yi wannan bayani ne yayin da yake mayar da martani kan zarge-zargen da ake yi cewa akwai sa hannun gwamnatin tarayya a rikicin jam’iyyar. Ya kuma soki tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, inda ya ce ya bar jam’iyyarsa cikin rikici ba tare da warware matsalolinta ba. A…
Daga Mustapha Abdullahi Abubakar Wata ’yar kasuwa da ta tsallake rijiya da baya ta ce direba da fasinja ne suka mutu bayan wata mota ɗauke da kayan abin fashewa a hanyar Lumma zuwa Babanna da ke Ƙaramar Hukumar Borgu a Jihar Neja a ranar Lahadi da rana. Fatima ta ce motar da take ciki tare da wasu ’yan kasuwa da suke dawowa daga kasuwa ba ta da nisa da motar da ta taka bam ɗin. Ta ce, “Mun je kasuwar Lumma ne lokacin da lamarin ya faru. Motarmu ba ta da nisa da wadda ta taka bam ɗin ba. Tun…
By Sani Adamu Hassan chieftain of the All Progressives Congress (APC) in Bauchi State, Senator Shehu Buba Umar, has reiterated his resolve to contest the 2027 gubernatorial election, assuring supporters that his ambition remains firmly on track. Umar, who represents Bauchi South Senatorial District, gave the assurance during a stakeholders’ meeting he convened, bringing together supporters, political associates, and well-wishers from across the state on Monday in Bauchi Addressing the gathering, the senator explained that the meeting was aimed at updating his supporters on the progress of his consultations and reaffirming his unwavering commitment to the gubernatorial race. He expressed…
Daga Mustapha Abdullahi he Bauchi State chapter of the Nigeria Democratic Congress (NDC) has called on Governor Bala Mohammed, political stakeholders, and aspirants from across party lines to join its ranks, promising a stable platform devoid of internal crises and litigation. Alhaji Abdullahi Maigari Misau, the party’s State Chairman, made the call during an interview with journalists on Sunday in Bauchi. He said the NDC offers a unique political environment free from factional disputes, making it an attractive option for politicians seeking a credible platform ahead of future elections. According to him, the party stands out as one without leadership…
Daga Mustapha Abdullahi Rikicin cikin gida na jam’iyyar APC a jihar Bauchi na ci gaba da ƙamari, yayin da ‘yan takarar gwamna ke kasa cimma matsaya kan wanda zai zama ɗan takarar jam’iyyar a zaɓen 2027. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa duk da yunkurin samar da maslaha, ‘yan takarar sun kasa amincewa da juna, lamarin da ya haifar da tsaiko a shirye-shiryen jam’iyyar a jihar. Karanta:Sule Lamido ya ce ba zai bar PDP ba duk da matsalolinta Daga cikin masu neman takarar akwai Ministan Lafiya, Muhammad Ali Pate, wanda rahotanni ke cewa bai janye daga burinsa ba. Haka kuma…
Dan Mustapha Abdullahi Yan ta’adda da ake zargin sun kai hari kan wasu cocin Kaduna sun kashe mutane akalla bakwai yayin da suka sace wasu. Harin ya auku da safiyar Lahadi a ƙauyen Ariko, karamar hukumar Kachia, a lokacin bikin Ista. An ce maharan sun kai harin ne a kan Cocin ECWA na Farko da Cocin Katolika na St. Augustine, inda hakan ya jefa al’ummar cikin firgici yayin da mutane da dama suka gudu don tsira. Wani majalisar ƙauye mai wakiltar Awon Ward, Mark Bawa, ya tabbatar da faruwar lamarin ga Punch, inda ya ce yana kan hanyar zuwa ƙauyen…
Daga Sani Adamu Hassan Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya jaddada cewa ba zai bar jam’iyyar PDP ba duk da ƙalubalen da take fuskanta a halin yanzu kamar yadda daily post ta rawaito. Lamido ya bayyana PDP a matsayin gida a gare shi, yana mai cewa bai dace ba ɗan siyasa ya bar jam’iyya saboda tana cikin matsala. A cewarsa, irin wannan mataki ba ya nuna kishin jam’iyya ko jajircewa wajen gina dimokuraɗiyya. karanta:Likitoci masu neman kwarewa sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani Ya kuma soki wasu ‘yan siyasa da suka fice daga PDP suna komawa ƙananan jam’iyyu kamar…
Daga Mustapha Abdullahi Rundunar ’yansanda a jihar Kano na neman dangin wani yaro ɗan shekara 16 mai suna Alex Ansol daga ƙasar Spain, wanda aka tsinta yana yawo a ƙauyen Dadin Kowa da ke ƙaramar hukumar Doguwa. Mai magana da yawun rundunar, CSP Abdullahi Kiyawa, ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi. Ya ce Alex ya iso Najeriya tare da wasu ’yan uwansa huɗu a ranar 30 ga Maris ta filin jirgin saman ƙasa da ƙasa na Abuja. Sai dai ya ɓace daga cikinsu ne a kan hanyar Jos zuwa Saminaka yayin da yake kan…