Daga Mustapha Abdullahi Kungiyar International Press Institute (IPI) ta yi kira ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu da ya gargadi Gwamna Mohammed Umar Bago na Jihar Neja kan daukar matakai da za su takura wa ‘yan jarida da kungiyoyin kafofin watsa labarai wajen gudanar da aikinsu na kwararru a jihar. A cikin wata sanarwa da Fidelis Mbah da Tobi Soniyi, Mataimakin Shugaba da Lauyan IPI Nijeriya suka sanya hannu, kungiyar ta ce wasu daga cikin matakan Gwamna Bago, da kuma na wasu jami’an da ke karkashinsa, sun take ‘yancin ‘yan jarida, inda suka kawo misali da kai farmaki kan Musa…
Author: Editor
Daga Mustapha Abdullahi Moses Simon da Akor Adams ne suka jefa wa Super Eagles ƙwallo a raga. Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles, ta doke ƙasar Iran da ci 2 da 1 da wasan sada zumunta da suka buga a ranar Juma’a. Ƙasashen biyu sun kara da juna a filin wasa na Mardan Sport Complex da ke yankin Antalya na ƙasar Turkiyya. Ɗan wasan gaban Super Eagles, Moses Simon ne ya fara jefa ƙwallo a raga a minti 6 da fara wasan. Bayan dawowa daga hutun rabin lokaci, Akor Adams ya jefa wa Najeriya ƙwallo ta biyu a raga…
Daga Mustapha Abdullahi Gwamnatin Nasarawa ta musanta rahotannin cewa gwamna Abdullahi Sule ya yi ganawar sirri da Atiku Abubakar a Makka, inda ake ikirarin cewa ya yi alkawarin taimakon kudi domin dakile sake zaben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a 2027. A cikin wata sanarwa da Ibrahim Addra ya fitar, an bayyana rahoton a matsayin labarin bogi. Sanarwar ta kara da cewa gwamnan bai taba haduwa da Atiku ko wakilansa ba a lokacin ibadar Umara. karanta:Advocacy Visit Reveals Gaps In Bauchi Health Facilities, Stakeholders Seek Urgent Action Gwamnatin ta ce gwamna Sule kullum yana amfani da duk wata dama wajen…
Daga Mustapha Abdullahi Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu, ya bukaci kungiyar magoya bayan Tinubu ta Renewed Hope Partners ta tara akalla mutane miliyan 150 domin goyon bayan tazarcen Bola Tinubu a 2027. Kalu ya bayyana hakan ne a Abuja yayin karbar bakuncin tawagar kungiyar daga jihohin Edo, Ekiti da Katsina, inda ya jaddada cewa manufar kungiyar ita ce yada ayyukan gwamnati da karfafa dimokuradiyya. Karanta:Bauchi Govt dissolves health college management, sets up interim team Ya ce wajibi ne kungiyar ta yada manufofin “Renewed Hope Agenda” a ko’ina cikin al’umma, ciki har da kasuwanni, masallatai, coci-coci, tashoshin mota da kuma…
By Sani Adamu Hassan A Civil Society-led advocacy team has called for urgent intervention to address critical gaps in healthcare service delivery across Bauchi State, following a visit to the State Hospital Management Board. The team, led by the State TB Network Coordinator, Amina Wagani, said the visit was part of activities under the Global Fund-supported Community-Led Monitoring (CLM) project aimed at identifying challenges in health facilities and improving service delivery. Wagani explained that the advocacy team, comprising organisations including ALAYAHBI Women and Children Health Home Care and Welfare Bauchi, has been conducting visits to primary, secondary and tertiary health…
By Sani Adamu Hassan The Bauchi State Government has approved the dissolution of the management of the Bill and Melinda Gates College of Health Technology, Ningi, with immediate effect, and constituted an interim management team to reposition the institution. This is contained In an official press release issued from the Head of Civil Service office signed by Mr Auwal Waziri information officer made available to journalists on Thursday in Bauchi. It announced that the decision, approved by Governor Bala Abdulkadir Mohammed, was aimed at addressing persistent challenges affecting the smooth operation of the college. Also Read:Hukumar ƙidaya ta Nijeriya (NPC)…
By Sani Adamu Hassan A non-governmental organisation, ALAYAHBI Women and Children Health Home Care and Welfare Bauchi, has paid an advocacy visit to the State Tuberculosis (TB) Director at the Bauchi State Agency for the Control of AIDS, Tuberculosis, Malaria and Leprosy (BACATMA), under the Global Fund-supported Community-Led Monitoring (CLM) integrated project. The visit, led by NEPWHAN, brought together key stakeholders to strengthen collaboration and improve tuberculosis service delivery across health facilities in the state. Executive Director of ALAYAHBI, Hajiya Binta Abdulkareem, said the organisation is reviewing its project activities through supportive supervision to identify gaps and enhance healthcare service…
Daga Mustapha Abdullahi Jariran, waɗanda aka ƙiyasta sun kai kimanin watanni biyar kuma aka gano mace da namiji ne, an ce, an same su ne a cikin leda… Mazauna yankin “Special Site” da ke Karamar Hukumar Pankshin a Jihar Filato sun bayyana alhini da ɓacin rai bayan gano wasu jarirai tagwaye a cikin bola a yankin. Gano jariran, wanda ya faru a ranar Laraba, ya bar mazauna yankin cikin damuwa, inda wasu suka bayyana lamarin a matsayin abin ban tausayi da kuma ban tsoro. Jariran, waɗanda aka ƙiyasta sun kai kimanin watanni biyar kuma aka gano mace da namiji ne,…
Daga Mustapha Abdullahi Daraktan hukumar a jihar, Balarabe Kabir ne ya bayyana hakan a wani taron horas-da-masu-horaswa wanda aka gudanar a Kano. Ya ce an shirya taron ne da haɗin-gwiwar ƙungiyar ƙananan hukumomi ta Najeriya, da hukumar da ke rijistar katin dan kasa (NIMC), tare da tallafin gwamnatin Netherlands, da kuma UNICEF. Kabir ya bayyana cewa adadin da aka bayar wani ɓangare ne kawai na yawan yaran da aka riga aka yi wa rijista, inda ya ƙara da cewa an kuma tantance yara kusan 27,000 ƴan ƙasa da shekaru biyar, karanta:Za a Gudanar da Tsabtace Muhalli a Plateau Cikin Sauƙi…
The Plateau State Government has announced that the monthly sanitation exercise scheduled for Saturday, March 28, 2026, will be observed on a low-key basis. This adjustment is to accommodate candidates and officials participating in the UTME mock examination, which is set to begin at 6:00 a.m. on the same day. According to the Director General of the Plateau Environmental Protection and Sanitation Agency (PEPSA), Samuel Nathaniel Dapiya, Also Read:Eh, na taɓa zamowa ɗan fashi da makami kafin Yesu ya kira ni” – inji Rev.Dachomo residents are still expected to clean their surroundings and comply with sanitation guidelines. The agency appealed…
Gwamnatin Jihar Plateau ta sanar da cewa za a gudanar da aikin tsabtace muhalli na wata-wata da aka saba yi a ranar Asabar, 28 ga Maris, 2026, cikin sauƙi. An dauki wannan mataki ne domin bai wa ɗalibai da jami’an da za su halarci jarabawar gwaji ta UTME (Mock), wadda za ta fara da ƙarfe 6:00 na safe a ranar, damar motsi ba tare da wata tangarda ba. Daraktan Janar na Hukumar Kula da Muhalli da Tsabtace Jihar Plateau (PEPSA), Samuel Nathaniel Dapiya, ya ce duk da haka ana sa ran mazauna jihar za su tsaftace muhallinsu tare da bin…
Daga Mustapha Abdullahi Shugaban yankin na Church of Christ in Nations (COCIN), Rev. Ezekiel Dachomo, ya mayar da martani ga zargin da wani malamin addinin Musulunci, Sheikh Yusuf Haruna, wanda aka fi sani da Baban Chinedu, ya yi masa, inda ya ce ya taɓa zama ɗan fashi da makami kuma yana da hannu a wani fashin banki a Jos a shekarar 1980. A cikin wani mummunan suka da ya bazu sosai, Baban Chinedu ya ce Rev.Dachomo ba wai kawai ɗan fashi mai haɗari ba ne, har ma makaryaci ne da ya ƙirƙiri labarin haɗuwarsa da Yesu Almasihu, kuma ya mayar…
By Sani Adamu Hassan A Bauchi-based politician, Alhaji Abubakar Ahmad, has said that major political parties in Nigeria are currently grappling with internal challenges, warning against any move toward a one-party system. Ahmad stated this in Bauchi during an interview with journalists, where he identified the All Progressives Congress (APC), Peoples Democratic Party (PDP), and the African Democratic Congress (ADC) as parties facing varying degrees of internal issues. He noted that while the PDP is dealing with national and state-level disputes, including factional concerns in Bauchi State, the ruling APC is still contending with the aftermath of its congresses. According…
Daga Mustapha Abdullahi Duk da raguwar farashin danyen mai a kasuwar duniya daga dala 130 zuwa dala 100 a kowace ganga, ’yan kasuwar mai a Najeriya sun ki rage farashin fetur, inda har yanzu ake sayar da shi a kan sama da ₦1,300 a kowace lita a sassa daban-daban na kasar kamar yadda jaridar Vanguard ta rawaito. Rahotanni sun nuna cewa faduwar farashin danyen mai ya biyo bayan kyautata zaton cewa tattaunawar diflomasiyya tsakanin Amurka da Iran na iya sa man Iran ya koma kasuwannin Asiya nan gaba kadan. Sai dai binciken da aka gudanar a Legas da kewayenta ya…
Daga Mustapha Abdullahi Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirin hada matasa, tsofaffin sojoji da sauran fararen hula cikin ayyukan kawar da ababen fashewa domin dakile barazanar na’urorin fashewa na IEDs da nakiyoyin kasa. Ministan Tsaro, Christopher Musa ne ya bayyana hakan a wani taron masu ruwa da tsaki kan ayyukan kawar da nakiyoyi da aka gudanar a Abuja. Ta bakin sakataren din-din-din na ma’aikatar tsaro, Richard Pheelangwah, ministan ya ce wannan shiri zai taimaka wajen karfafa kokarin da ake yi na rage hadarin nakiyoyi da ake dasawa musamman a yankunan da ke fama da rikicin ‘yan tada kayar baya. Karanta:An…
By Sani Adamu Hassan Management of Albarka Radio 97.5 FM, Bauchi, has condemned in strong terms the alleged assault on one of its reporters by the Divisional Police Officer (DPO) of Bununu and his men during the Sallah celebration in Tafawa Balewa Local Government Area. In a press release issued on Monday and signed by the General Manager, Dauda Mohammed Ciroma, the station described the incident as vicious, unprovoked and a violation of press freedom. The management said the attack on a journalist carrying out his lawful duty represents a threat to democracy and undermines constitutional provisions guaranteeing freedom of…
Daga Mustapha Abdullahi An gurfanar da wani ma’aikacin hukumar kula da masu yiwa ƙasa hidima mai shekaru 43, Abbas Olalekan, a kotun majistare da ke Abeokuta bisa zargin haɗa baki da yunƙurin zubar da ciki ta hanyar ba da magunguna kamar yadda jaridar Vanguard ta rawaito. Mai gabatar da ƙara ya bayyana cewa wanda ake tuhuma ya yi hulɗa da wata ‘yar bautar ƙasa, inda ake zargin ya ɗirka mata ciki sannan ya ba ta magungunan da suka jawo mutuwarta. Karanta:Bauchi APC Stakeholders Reject Moves to Alter Congress Outcome, Back Tinubu’s Re-election Sai dai Olalekan ya musanta zargin. Kotun ta…
Sheikh Yusuf Haruna Baban Chinedu, popularly known as Baban Chinedu, has launched a scathing and evidence-based attack on controversial Plateau pastor Ezekiel Dachomo in a viral video, accusing him of being a former armed robber and a liar who fabricated stories about meeting Jesus after a 1980 bank robbery in Jos. Baban Chinedu declared: “Ezekiel Dachomo isn’t just someone seen in a photo with a bandit; no, he is the bandit! … Ezekiel committed armed robbery. We have records on him from 1976, from ’76 to sometime after 2000. … This man is a hardened armed robber.” He…
The Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) has announced plans to arraign former Kaduna State Governor, Nasir El-Rufai, in both Federal and State High Courts in Kaduna. According to a statement issued on March 23, 2026, the anti-corruption agency disclosed that El-Rufai, alongside one Joel Adoga, will be arraigned before the Federal High Court in Kaduna on March 24, 2026. The case, marked FHC/KD/73/2026, involves allegations including the conversion and possession of public property as well as money laundering. In a separate case filed before the Kaduna State High Court, El-Rufai is also charged alongside Amadu Sule…
Daga Mustapha Abdullahi Mamatar mai ta Ɗangote ta sanar da fara fitar da tataccen man fetur zuwa wasu ƙasashen Afrika, matakin da ke zuwa bayan da tayi iƙirarin wadata kasuwar cikin gida a Najeriya, duk da tsadar da yake yi a gidajen mai. Bayanai sun ce an fitar da manyan jiragen dakon man fetur guda 12 ɗauke da tan dubu 450 zuwa wasu ƙasashen Afrika biyar waɗanda rikicin gabas ta tsakiya ya fi yiwa fannin makamashinsu illa. Kafafen yaɗa labarai na cikin gida a Najeriya sun ruwaito cewa tuni aka kammala sayar da man fetur ɗin, abinda ke alamta cewa…