Author: Editor

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa, ya amince da ɗaukar sabbin malaman makaranta 2,158 domin cike guraben da ake da su a makarantun gwamnati a faɗin jihar. Sanarwar da gwamnatin jihar ta fitar ta bayyana cewa, daga cikin adadin da za’a ɗauka, malamai 1,500 za’a tura su makarantun firamare; yayin da 658 za su koyar a makarantun sakandare. karanta:Gwamna Yusuf ya shaida sauya sheƙar ‘yan majalisar tarayya 8 daga NNPP zuwa APC a majalisar taraiya  Gwamnatin ta ce matakin na daga cikin ƙoƙarin inganta harkar ilimi a jihar, musamman wajen rage giɓin adadin malamai da ɗalibai da kuma ƙarfafa…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Ƙungiyar kare hakkin Musulmai ta Najeriya reshen jahar Filato, ta zargi gwamnatin Filato da nunawa wariya ga Musulman jahar yayin jawabin da gwamna Caleb Mutfwang ya yi bayan farmaki da wasu ƴan bindiga suka kai a Anguwar Rukuba. A cikin wata sanarwa da MURIC ta fitar ta ofishin shugaban ta na Filato Mallam Abubakar Sadiq Yusuf, Ƙungiyar ta ce Gwamnan bai ambaci Musulmai hudu da aka kashe da Musulmai 10 da suka samu rauni ba. Lamarin da MURIC ta ce nuna wariya ne da rashin adalci ga al’ummar musulmi. “Ya kamata a ce gwamna Caleb Mutfwang ya…

Read More

Daga Sani Adamu Hassan Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya halarci sauya sheƙar ‘yan majalisar tarayya takwas daga jam’iyyar NNPP zuwa APC a Majalisar Dokoki ta Ƙasa da ke Abuja. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin gwamnan, Sanusi Dawakin-Tofa, ya fitar a Kano ranar Laraba. Sanarwar ta ce ‘yan majalisar sun bayyana rikicin cikin gida da ke addabar NNPP a matsayin dalilin sauya sheƙar tasu. Ƴan majalisar da suka sauya sheƙar sun haɗa da Tijjani Abdulkadir Jobe, Garba Ibrahim Diso, Hassan Shehu Hussain, Idris Dankawu, Muhammad Chiroma Nalaraba, Rabiu Yusuf, Dr. Ghali Mustapha Tijjani da kuma…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke umarnin sammacin kama shugaban tsagin jam’iyyar PDP, Kabiru Turaki, wanda ta bayar a ranar 26 ga watan Maris, 2026. Mai shari’a Peter Kekemeke ne ya soke sammacin a yau Laraba, bayan lauyan Turaki, Chris Uche (SAN), ya gabatar da bukatar baki a gaban kotu, sakamakon bayyanar wanda ake kara a zaman kotun. Da aka fara sauraron karar, Uche ya nemi afuwar kotu bisa rashin halartarsa a zaman da ya gabata, yana mai bayyana cewa yana wajen kasar ne a lokacin, kuma ya dawo ne a safiyar ranar Laraba kafin…

Read More

‎By Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Bayan yin shawarwari masu zurfi da shugabannin jami’an tsaro, Shugaban Ƙaramar Hukumar Mangu Hon.Emmanuel Bala Mwolpun, ya saka  dokar hana fita a cikin garin Mangu, wanda zai fara aiki daga ranar 1 ga Afrilu, 2026, har sai an sanar da wani lokaci na daban. ‎An tsara lokutan dokar hana fitar daga ƙarfe 8:00 na dare zuwa 6:00 na safe kowace rana. An ɗauki wannan mataki ne domin tabbatar da tsaro da kare rayuka da dukiyoyin al’umma a cikin garin. Karanta:Rikicin cikin gida na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kara tsananta, yayin da gwamnan Jihar Bauchi,ya…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada aniyar ta ta kare rayuka da dukiyoyi a faɗin ƙasar nan, tana mai cewa Nijeriya ba za ta miƙa wuya ga ’yan ta’adda ko masu aikata laifuffuka ba yayin da ake ƙoƙarin dawo da zaman lafiya a Jihar Filato. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ne ya bayyana hakan a ranar Talata a Abuja yayin wani taron manema labarai kan halin tsaro a Filato, sakamakon harin da aka kai Angwan Rukuba a Jos ta Arewa. Ya ce: “Nijeriya ba za ta miƙa wuya ga masu aikata laifuka ba.…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Daraktan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Masar, Ibrahim Hassan ya gargadi Mohamed Salah da ka da ya koma Gasar Major League Soccer (MLS) bayan ya bar Liverpool a ƙarshen kakar wasa, yana mai cewa hakan zai iya sa shahararsa ta daƙushe. Salah mai shekaru 33, har yanzu bai yanke shawara ba game da matakinsa na gaba bayan ya kammala zaman shekaru tara masu nasara a Liverpool, inda ya lashe kofunan Premier League biyu da kuma Champions League. karanta:DA DUMI-DUMI: ‘Yan majalisar wakilan Nijeriya 8 daga Kano sun fice daga jam’iyyar NNPP zuwa APC  Kwamishinan MLS, Don Garber…

Read More

Rikicin cikin gida na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kara tsananta, yayin da gwamnan Jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya nuna yiwuwar sauya sheƙa zuwa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC). Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan wata ganawa ta sirri da wata tawaga ta ADC karkashin jagorancin tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir David Lawal, wadda ta gudana a Fadar Shugaban Kasa da ke Bauchi. A cewarsa, duk da kokarin da aka yi na sasanta rikice-rikicen cikin gida na PDP a matakin kasa da na jiha, har yanzu ba a samu wani ci gaba mai ma’ana ba. Ya ce an…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi An bayyana sauyin sheƙar tasu ne a zaman majalisa na ranar Talata, wanda kakakin majalisar, Tajudeen Abbas, ya jagoranta. Jaridar Punch ta ambato wasikunsu da aka karanta a zauren majalisar, ‘yan majalisar sun danganta matakin nasu da rikicin cikin gida da ke addabar NNPP. Karanta:Kasashen duniya 10 ne suka amince da jakadun Tinubu, yayin da sauran ke jiran tsammani Taron sauyin shekar ya samu halartar gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin; da tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da sauransu. Recent:An samu hauhawar farashin man fetur mafi girma cikin shekaru…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Farashin man fetur a ƙasar Amurka ya haura dala $4 kan kowane galan karo na farko cikin kusan shekaru huɗu, sakamakon rikicin tsaro da ya shafi mashigar ‘Strait of Hormuz’. Bayanai daga kungiyar masu ababen hawa ta Amurka ‘American Automobile Association’ sun nuna cewa matsakaicin farashin ya kai dala $4.018, daga ƙasa da dala $3 a ƙarshen watan Fabrairu. Karanta:Bayan ganawa da Kwankwaso a Kano, Gawuna zai yanki katin jam’iyyar ADC a yau Talata  Rahotanni da jaridar Daily Trust ta tattaro sun ce tashin farashin na da alaƙa da rikicin da ke tsakanin Iran da Amurka, bayan…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Gwamnatin Nijeriya ta sanar da cewa aƙalla ƙasashe 10 sun amince da jakadun da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa, yayin da wasu ke ci gaba da jiran sahalewar ƙasashen da za a tura su. Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin ƙasashen waje, Kimiebi Ebienfa ne ya bayyana hakan, yana mai cewa har yanzu ana kan aiwatar da matakan samun amincewar sauran ƙasashe. Karanta:BREAKING: President Tinubu Donates All His Salaries Since Assuming Office to New Armed Forces Welfare Fund on His 74th Birthday Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa ƙasashen da suka riga suka amince sun haɗa…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Gawuna, a yau Talata zai yanki katin zama ɗan jam’iyyar ADC a jihar Kano. Gawuna ya fice daga jam’iyyar APC bayan ya ajiye mukaminsa na shugabancin bankin lamuni na ƙasa (FMBN). karanta:POLICE PARADE OPERATIONAL SUCCESS, ANNOUNCE NATIONAL POLICE DAY 2026 ACTIVITIES IN PLATEAU Wata sanarwa da aka fitar a daren jiya Litinin ta ce Gawuna zai yanki katin zama ɗan jam’iyyar ADC a yau Talata a mazaɓarsa ta Gawuna da ke ƙaramar hukumar Nassarawa. Sanarwar ta ce za a haɗu a kofar gidan Kwankwaso na Miller Road sannan a dunguma zuwa…

Read More

By Mustapha Abdullahi On the occasion of his 74th birthday, President Bola Ahmed Tinubu has announced the creation of a dedicated welfare fund to support Nigeria’s Armed Forces, honouring their service, sacrifices, and the families they leave behind. In a personal statement, the President and Commander-in-Chief declared: “On this my 74th birthday, I celebrate the valiant men and women of our Armed Forces.” He directed the Accountant-General of the Federation to immediately establish a special account for the fund, which will cater to: – Serving personnel – Those wounded in the line of duty – Families of fallen heroes (widows,…

Read More

The Commissioner of Police, Plateau State Command, CP Bassey Ewah, has announced a lineup of activities to mark the National Police Day Celebration 2026, while also highlighting major operational achievements recorded by the Command. Addressing journalists at the Command Headquarters in Jos on March 28, 2026, the Commissioner stated that this year’s celebration, themed “Community Partnership: Building Trust,” will commence on March 30 and run through April 7, 2026. He emphasized that effective policing requires strong collaboration between law enforcement and the public, urging residents, community leaders, and stakeholders to actively participate in the events. Activities scheduled for the celebration…

Read More

Daga Sani Adamu Hassan Jagoran jam’iyyar NNPP na Nijeriya, wanda kuma ya yi wa jam’iyyar takarar shugaban kasa a zaben 2023 Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fita daga jam’iyyar ya koma jam’iyyar hamayya ta ADC, kamar yadda wani makusancinsa ya wallafa a shafin Facebook ranar Asabar da daddare. Karanta:Bauchi Moves To Establish Mining Institute, Seeks Partnership With Jos-Based Institute Sakataren Kwankwasiyya Movement Dakta Yusuf Kofar Mata ya bayyana cewa tsohon gwamnan na Kano zai yi rijista a sabuwar jam’iyyar ranar Litinin mai zuwa, don haka ake gayyatar magoya bayansa su halarta. TRT Afrika Hausa ta rawaito cewa kawo yanzu dai…

Read More

From Sani Adamu Hassan The Chief of Army Staff (COAS), Lieutenant General Waidi Shaibu, has urged troops of the Nigerian Army to effectively apply their training and maintain strict discipline in all operations. Shaibu gave the directive on Friday during an operational visit to the 33 Artillery Brigade, Shadawanka Barracks, Bauchi. Addressing officers and soldiers, the COAS stressed that the success of military operations depends largely on how well personnel translate their training and knowledge into practical action in the field. “You have been equipped with knowledge and capability, and it is important that you understand how to use them…

Read More

By Sani Adamu Hassan The Bauchi State Government has initiated moves to establish a Mining Institute in Alkaleri as part of efforts to strengthen capacity in the solid minerals sector. This followed an inspection tour by the Central Working Committee (CWC) to the Nigerian Institute of Mining and Geosciences in Jos to explore possible areas of collaboration. The proposed institution, to be known as Mining Institute Alkaleri, Bauchi State (MIABAS), is aimed at providing specialised training and building skilled manpower for the mining industry. Speaking during the visit, Director-General of NIMG, Professor Suleiman Bolaji Hassan, said the success of such…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Wani malami a sashen gudanar da harkokin jama’a na Kwalejin fasaha ta jihar Kogi, Mista Anslem Ojodomo, ya rasu yayin da yake koyarwa a cikin aji. Shugaban kwalejin, Farfesa Salihu Avidime, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya bayyana mutuwar a matsayin babban abin jimami ga al’umma da iyalansa. Rahotanni sun nuna cewa malamin ya fadi ne a lokacin da yake koyar da dalibai, inda aka garzaya da shi asibiti amma aka tabbatar da rasuwarsa. Karanta:NNPP Kwankwasiyya za ta yi taron zaɓen shugabanni na jiha yayin da ake raɗe-raɗin sauya sheƙar Kwankwaso Lamarin ya janyo fargaba a…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Ana sa ran miliyoyin jama’a za su fito zanga-zanga a faɗin ƙasar Amurka a yau Asabar domin nuna adawa da Shugaban ƙasar, Donald Trump, kan manufofinsa da salon mulkinsa. Rahotanni sun nuna cewa wannan zanga-zangar na ƙarƙashin wata ƙungiya mai suna “No Kings”, wadda ke jagorantar adawa da gwamnatin Trump tun bayan fara wa’adinsa na biyu a watan Janairu 2025. Karanta:An Nemi Tinubu Ya Taka Wa Gwamna Bago Birki A Kan Cin Zarafin Kafafen Yada Labaru. An ce wannan shi ne karo na uku cikin ƙasa da shekara guda da ake shirya irin wannan zanga-zanga, inda jama’a…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya reshen jihar Kano za ta gudanar da taron zaben shugabanninta a matakin jiha a yau Asabar a jihar. Sakataren yaɗa labarai na riko na jam’iyyar, Engr Ibrahim Karaye ne ya baiyana haka a wata sanarwa, inda ya ce za a gudanar da taron ne domin zaɓen sabbin shugabanni na jiha. karanta:Najeriya ta doke Iran da ci 2 a wasan sada zumunta Ya ce za a yi taron a.ofishin jam’iyyar da ke gidan Lugard a Kano, da misalin ƙarfe 1 na rana, inda ake sa ran jagororin jam’iyyar za su halarci taron don zaɓen sabbin…

Read More