ukumar Ilimin Bai Ɗaya ta Jihar Bauchi, SUBEB, ta nesanta kanta daga zargin da ake yi na sayar da guraben aikin koyarwa, inda ta yi gargaɗin cewa duk wanda aka samu da hannu a irin wannan aiki zai fuskanci matakin tsaro. Jami’in Hulɗa da Jama’a na hukumar, Isah Jungudo ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis a Bauchi. karanta:Masu neman takarar gwamnan Yobe a APC sun yi watsi da tsayar da ɗan takara ta maslaha A cewarsa, hukumar ta samu rahotannin cewa wasu mutane na karɓar kuɗi daga hannun jama’a da sunan samar musu aikin…
Author: Editor
ukumar kula da yanayi ta Najeriya Nimet ta yi gargaɗi cewa akwai yiwuwar jihohi 18 a ƙasar su fuskanci ambaliya cikin kwanaki masu zuwa sakamakon ruwa kamar da bakin ƙwarya da ake tsammanin yi. A wata sanarwar gargaɗi da ta wallafa a shafinta na X jiya Alhamis, Nimet ta ce jihohin da ka iya fuskantar ambaliyar sun haɗa da Zamfara da Nassarawa da Kwara da Oyo da Legas da Ogun da Ekiti da Delta da Imo da Anambra da Enugu da Ebonyi da Akwa Ibom da Cross River da Rivers da Edo da Ondo da Bayelsa. A cewar hukumar, ambaliyar…
wamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa fom na neman tsayawa takarar gwamna a jam’iyyar APC gabanin zaɓen 2027. Mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Dawakin-Tofa, ya bayyana cewa gwamnan ya miƙa fom din ne tare da rakiyar tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau; Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin; Sanata Kawu Sumaila da sauran manyan jiga-jigan siyasa daga Kano. Bayan miƙa takardun, gwamnan ya ce neman wa’adi na biyu wata sabuwar dama ce ta ci gaba da yi wa al’ummar Kano hidima. Karanta:Gwamnatin Oyo ta hana sayar da raguna a manyan tituna lokacin babbar Sallah Ya yi alƙawarin faɗaɗa…
asu masu neman takarar gwamnan jihar Yobe a ƙarƙashin jam’iyyar APC guda shida sun yi watsi da batun tsayar da ɗan takara ta hanyar maslaha gabanin zaɓen 2027, inda suka buƙaci a gudanar da zaɓen fidda gwani kai tsaye. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa, masu neman takarar sun ce yunƙurin kakabawa jam’iyyar ɗan takara ba tare da bin tanade-tanaden kundin tsarin APC da dokar zaɓe ba zai iya haddasa rikici da rarrabuwar kai a cikin jam’iyyar a jihar. Cikin masu neman takarar akwai tsohon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Usman Alkali Baba; Sanatan Yobe ta Kudu, Ibrahim Bomai; tsohon shugaban…
Gwamnatin jihar Oyo ta gargadi mazauna jihar da masu sayar da dabbobi da su guji sayar da shanu da raguna a manyan tituna yayin bikin Babbar Sallah mai zuwa. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa, an bayyana hakan ne a taron masu ruwa da tsaki kan bin dokar hana kiwo a fili ta shekarar 2019 da aka gudanar a Ibadan. Karanta:Zulum meets NPA’s mgt in Lagos, wants Borno’s export capabilities scaled up Gwamnatin ta ce dokar ba ta da nufin muzgunawa wata ƙabila, inda ta bayyana cewa akwai kasuwannin da aka ware domin sayar da dabbobi a dukkan ƙananan hukumomin jihar.…
aily Trust ta rawaito cewa Kwamishinan Lafiya na jihar, Dr. Faruk Abubakar, ya bayyana hakan a jiya Laraba yayin wani taron wayar da kai kan lafiyar yara da kawar da cutar tetanus ga mata da jarirai. Ya ce an samu rahotannin mutane 256 da ake zargin sun kamu da cutar a ƙananan hukumomi takwas tun bayan sake bullar cutar kusan wata guda da ya wuce. Ƙaramar hukumar Sabon Birni ce ta fi yawan masu cutar da mutum 63, sai Wamakko da 60, Shagari da 51, Tambuwal da 33, da Dange Shuni da 26. Kebbe ta samu 16, yayin da Bodinga,…
orno State Governor, Professor Babagana Umara Zulum, met with the management of the Nigerian Ports Authority (NPA) in Lagos on Tuesday during which he discussed opportunities for his state’s local creators to link into the value chain. Zulum’s administration, since 2019, has pushed to diversify Borno’s economy while also creating a conducive environment for business and investment. The governor, who was received by the Managing Director/Chief Executive Officer of the NPA, Dr Abubakar Dantsoho, alongside Executive Director, Engr. Ibrahim Abba Umar, had paid a similar high-level visit to the Nigerian Shippers’ Council (NSC) last year. Also Read:NNPP ta yi afuwa…
7 POINT AGENDA. By John Habila Murai. There are leaders who command by volume, and then there are those who lead by quiet conviction. Alhaji Umaru Musa Yar’Adua, Katsina’s beloved son, was undeniably the latter. Though he left us over a decade ago, the echo of his brief but impactful tenure as President of the Federal Republic of Nigeria remains a poignant “what if” in the nation’s collective memory. For those who remember, President Yar’Adua was an anomaly in the rough-and-tumble world of Nigerian politics. He was soft-spoken, scholarly, and intensely private—a man who seemed uncomfortable with the pomp of…
anda ya kafa jam’iyyar NNPP, Dr Boniface Aniebonam, ya bayyana cewa jam’iyyar za ta yi amfani da tsarin sasanci (consensus) wajen zaɓen ‘yan takararta a zaɓen 2027. A cikin wata sanarwa da ya fitar a Lagos, Aniebonam ya ce jam’iyyar ta yi afuwa ga dukkan mambobin da aka kora a baya, tare da ba su damar komawa cikin jam’iyyar. Ya kuma tabbatar da cewa za a bai wa dukkan mambobin NNPP da ke riƙe da mukaman gwamnati tikitin takara kai tsaye a zaɓen 2027, kamar yadda aka yanke a taron ƙoli na jam’iyyar. Karanta:Ƴan Nijeriya 62 na tsare a Uganda…
asu ‘yan bindiga sun ƙone sansanin sojoji da motocinsu biyu a ƙauyen Bagega da ke Anka a jihar Zamfara a ranar Asabar. Masu mazauna garin da sojoji biyu sun ji rauni a lokacin harin da ‘yan ta’addan suka kai waɗanda suka sace wa mutane kayayyaki a shagunansu. Mazaunan sun shaida wa PREMIUM TIMES cewa, ‘yan ta’addan sun so su tashi kasuwar Bagega da ake ci ne a ta mako-mako ne, amma sojojin da suke zaune a ƙauyen sun yi fito-na-fito da su inda aka kwashe awa biyu ana ba-ta-kashi kafin ‘yan ta’addan su gudu sakamakon ƙarin sojoji da suka zo…
kalla ‘yan Najeriya 62 ne ke tsare a ƙasar Uganda, inda ake zargin hukumomin ƙasar sun hana su damar ganawa da lauyoyinsu. Rahotanni sun nuna cewa an kama mutanen ne a yankunan Adjumani da Kampala bisa zargin gudanar da ayyukan coci ba tare da izini ba. Sai dai shugabansu, Michael ChristisKing, ya musanta zargin, yana mai cewa su ‘yan mishan ne da ke gudanar da ayyukan jin kai, kuma sun bi dukkan ƙa’idoji kafin shiga ƙasar. Karanta:ANA YAWAN SAMUN KARUWAR HARE-HARE KAN JIRAGEN KASA A LAYIN ABUJA–KADUNA. NRC Wani lauya mai suna Israel Mivule, wanda ke wakiltarsu, ya bayyana cewa…
asu ‘yanbindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe wani ɗan kasuwa mai suna Justice Abu Oshioke, wanda shi ne Babban Daraktan kamfanin abinci na Principle Take Out Eatery and Restaurant, a garin Ekpoma da ke ƙaramar hukumar Esan West a Jihar Edo. Rahotanni sun ce an harbe Oshioke mai shekaru 30 ne sa’o’i kaɗan kafin bikin suna na ɗansa. An ce ya fita ne domin karɓar wani oda na kayan bikin lokacin da maharan suka yi ƙoƙarin sace shi. Karanta:2027 Elections: Shinkafi Declares Zamfara North Senatorial Bid Majiyoyin ‘yansanda sun bayyana cewa mamacin ya koma gida…
ukumar Sufurin Jiragen Kasa ta Najeriya (NRC) ta bayyana damuwa kan yadda ake samun karuwar hare-hare kan jiragen kasa a layin Abuja–Kaduna.samun karuwar hare-hare kan jiragen kasa a layin Abuja–Kaduna. Hukumar ta bayyana damuwarta ne bayan wani sabon hari da aka kai wa jirgin kasan, inda aka jefi jirgin da duwatsu aka fasa gilashin gaban injinsa. Ta kara da cewa, lamarin ya faru ne bayan wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba suka taru suna jifan jirgin a yayin da yake tafiya da fasinjoji a cikinsa. Irin waɗannan hare-hare sun karu a makonnin baya-bayan nan, inda…
By Sani Adamu Hassan ormer governorship candidate, Sani Abdullahi Shinkafi, has declared his ambition to contest for the Zamfara North Senatorial seat in the 2027 general elections, as he received more than 1,000 supporters of the All Progressives Congress who defected to his camp. Shinkafi, popularly known as Wannan Shinkafi, made the declaration on Sunday at his residence in Gusau, the Zamfara State capital, shortly after purchasing his nomination form. The former All Progressives Grand Alliance governorship candidate in the 2023 elections said his decision to join the senatorial race followed persistent calls from stakeholders and residents of the zone.…
By Sani Adamu Hassan chieftain of the All Progressives Congress (APC) in Kaduna State, Sagir Auwal Maidoya, has called on party members to close ranks and strengthen internal unity as the party prepares for the 2027 general elections. Maidoya, who is also an APC presidential aspirant for 2027 from Maiburuji Ward in Kaduna North Local Government Area, said a united APC remains Nigeria’s most reliable platform for political stability and national progress. In a press statement issued to Newsmen in Kaduna he reaffirmed his loyalty to the party and declared his support for President Bola Ahmed Tinubu and APC National…
By Sani Adamu Hassan Abubakar Tafawa Balewa University (ATBU) and the Federal Polytechnic Bauchi, have warned the newly matriculated degree students against drug abuse, sexual harassment, cultism, cybercrime and all forms of social vices. Professor Ibrahim Garba, the Vice Chancellor of ATBU and Alhaji Sani Usman, the Rector, Federal Polytechnic Bauchi gave the warning during the matriculation ceremony for the 120 admitted students into the affiliated degree programmes of both higher institutions for the 2025/2026 academic session. Speaking, Professor Garba, who was represented by Professor Abubakar Sadiq Bappa, Chairman Central Admission Screening Committee of ATBU, affirmed that both ATBU and…
Daga Mustapha Abdullahi sohonTsohon ɗan takarar shugaban Nijeriya na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar ADC, yana mai danganta hakan da rikice-rikicen cikin gida da ke ƙara tsananta a jam’iyyar da kuma kalubalen da ƙasar ke fuskanta gaba ɗaya. A cikin wata sanarwa da ya wallafa ranar Lahadi a shafinsa na X, Obi ya ce ya ɗauki wannan mataki ne bayan nazari mai zurfi da kuma raɗaɗin zuciya na shirun da ya dade yana ɗauke da shi yayin tafiyar da harkokin siyasa a Nijeriya. Ya bayyana tsarin ƙasar a matsayin wanda ya ƙara zama mai guba,…
gwamnan Jihar Kano kuma jigo a harkokin siyasa, , ya fito ya bayyana matsayinsa kan rade-radin da ke yawo dangane da makomar siyasarsa da kuma rikicin cikin gida da ke addabar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC). A cikin wata sanarwa da ya fitar, Kwankwaso ya ce har yanzu bai dauki wata cikakkiyar shawara ba kan makomar siyasarsa ko ta mabiyansa, yana mai jaddada cewa rahotannin da ke cewa yana shirin sauya akala ba su da tushe. “No final decision has been taken regarding my political future or that of my political associates.” Ya bayyana cewa duk da hukuncin Kotun Koli…
Daga Sani Adamu Hassan Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bukaci magoya bayansa da su fice daga jam’iyyar ADC, yayin da yake shirin sauya sheka zuwa wata sabuwar jam’iyya mai suna NDC a mako mai zuwa. Rahotanni sun ce wannan mataki na zuwa ne bayan Kwankwaso ya bar jam’iyyar NNPP zuwa ADC kwanaki kadan da suka gabata, lamarin da ke nuna saurin sauyin siyasa a bangarensa. Karanta:Jagororin ADC da Peter Obi na duba yiwuwar komawa jam’iyyar NDC Ana kuma sa ran cewa Kwankwaso zai koma NDC tare da tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi, wanda ake rade-radin…
Daga Sani Adamu Hassan takarar kujerar Majalisar Dattawa daga Kaduna ta Tsakiya Honorabul Yusuf Zailani, ya tabbatar da cewa yana nan daram a cikin fafatawar siyasa, yana mai cewa kudurinsa na tsayawa takara bai sauya ba. karanta:2027: PDP a Kogi ta amince da tikitin takara kai tsaye ga Natasha A cikin wata sanarwa, dan takarar ya bayyana cewa jajircewarsa wajen yi wa al’ummar yankin hidima na kara karfi a kowane lokaci, tare da jaddada aniyarsa ta wakiltar muradunsu a matakin kasa. Ya kuma gode wa al’ummar yankin bisa irin gagarumin goyon baya, addu’o’i da amincewar da suke ci gaba…