Author: Editor

Daga Mustapha Abdullahi Duk da raguwar farashin danyen mai a kasuwar duniya daga dala 130 zuwa dala 100 a kowace ganga, ’yan kasuwar mai a Najeriya sun ki rage farashin fetur, inda har yanzu ake sayar da shi a kan sama da ₦1,300 a kowace lita a sassa daban-daban na kasar kamar yadda jaridar Vanguard ta rawaito. Rahotanni sun nuna cewa faduwar farashin danyen mai ya biyo bayan kyautata zaton cewa tattaunawar diflomasiyya tsakanin Amurka da Iran na iya sa man Iran ya koma kasuwannin Asiya nan gaba kadan. Sai dai binciken da aka gudanar a Legas da kewayenta ya…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirin hada matasa, tsofaffin sojoji da sauran fararen hula cikin ayyukan kawar da ababen fashewa domin dakile barazanar na’urorin fashewa na IEDs da nakiyoyin kasa. Ministan Tsaro, Christopher Musa ne ya bayyana hakan a wani taron masu ruwa da tsaki kan ayyukan kawar da nakiyoyi da aka gudanar a Abuja. Ta bakin sakataren din-din-din na ma’aikatar tsaro, Richard Pheelangwah, ministan ya ce wannan shiri zai taimaka wajen karfafa kokarin da ake yi na rage hadarin nakiyoyi da ake dasawa musamman a yankunan da ke fama da rikicin ‘yan tada kayar baya. Karanta:An…

Read More

By Sani Adamu Hassan Management of Albarka Radio 97.5 FM, Bauchi, has condemned in strong terms the alleged assault on one of its reporters by the Divisional Police Officer (DPO) of Bununu and his men during the Sallah celebration in Tafawa Balewa Local Government Area. In a press release issued on Monday and signed by the General Manager, Dauda Mohammed Ciroma, the station described the incident as vicious, unprovoked and a violation of press freedom. The management said the attack on a journalist carrying out his lawful duty represents a threat to democracy and undermines constitutional provisions guaranteeing freedom of…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi An gurfanar da wani ma’aikacin hukumar kula da masu yiwa ƙasa hidima mai shekaru 43, Abbas Olalekan, a kotun majistare da ke Abeokuta bisa zargin haɗa baki da yunƙurin zubar da ciki ta hanyar ba da magunguna kamar yadda jaridar Vanguard ta rawaito. Mai gabatar da ƙara ya bayyana cewa wanda ake tuhuma ya yi hulɗa da wata ‘yar bautar ƙasa, inda ake zargin ya ɗirka mata ciki sannan ya ba ta magungunan da suka jawo mutuwarta. Karanta:Bauchi APC Stakeholders Reject Moves to Alter Congress Outcome, Back Tinubu’s Re-election Sai dai Olalekan ya musanta zargin. Kotun ta…

Read More

Sheikh Yusuf Haruna Baban Chinedu, popularly known as Baban Chinedu, has launched a scathing and evidence-based attack on controversial Plateau pastor Ezekiel Dachomo in a viral video, accusing him of being a former armed robber and a liar who fabricated stories about meeting Jesus after a 1980 bank robbery in Jos. Baban Chinedu declared: “Ezekiel Dachomo isn’t just someone seen in a photo with a bandit; no, he is the bandit! … Ezekiel committed armed robbery. We have records on him from 1976, from ’76 to sometime after 2000. … This man is a hardened armed robber.” He…

Read More

The Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) has announced plans to arraign former Kaduna State Governor, Nasir El-Rufai, in both Federal and State High Courts in Kaduna. According to a statement issued on March 23, 2026, the anti-corruption agency disclosed that El-Rufai, alongside one Joel Adoga, will be arraigned before the Federal High Court in Kaduna on March 24, 2026. The case, marked FHC/KD/73/2026, involves allegations including the conversion and possession of public property as well as money laundering. In a separate case filed before the Kaduna State High Court, El-Rufai is also charged alongside Amadu Sule…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi ‎Mamatar mai ta Ɗangote ta sanar da fara fitar da tataccen man fetur zuwa wasu ƙasashen Afrika, matakin da ke zuwa bayan da tayi iƙirarin wadata kasuwar cikin gida a Najeriya, duk da tsadar da yake yi a gidajen mai. ‎Bayanai sun ce an fitar da manyan jiragen dakon man fetur guda 12 ɗauke da tan dubu 450 zuwa wasu ƙasashen Afrika biyar waɗanda rikicin gabas ta tsakiya ya fi yiwa fannin makamashinsu illa. ‎Kafafen yaɗa labarai na cikin gida a Najeriya sun ruwaito cewa tuni aka kammala sayar da man fetur ɗin, abinda ke alamta cewa…

Read More

By Sani Adamu Hassan A coalition of 75 support groups within the All Progressives Congress (APC) in Bauchi State have strongly rejected alleged attempts to alter the outcome of the party’s recently concluded state congress, reaffirming their support for the re-election of Bola Ahmed Tinubu in 2027. The position was made known during a press conference read by Barrister Jibrin Jibrin, Chairman Advisory Board of the Coalition held on Monday at the Double Four Event Centre in Bauchi by a coalition of APC leaders and support groups loyal to the President. Addressing journalists, the coalition said the congress, conducted between…

Read More

By Sani Adamu Hassan The Bauchi State chapter of the Peoples Redemption Party (PRP) has condemned the alleged assault on a journalist with Albarka Radio, Mohammed Adamu, by police officers during the Eid Durbar celebration in Bununu, Tafawa Balewa Local Government Area. In a statement issued on Monday and signed by the State Chairman, Hon. Abdurrahman Yusuf Muazu, the party described the incident as disturbing and unacceptable. The PRP alleged that the journalist was attacked by officers led by the Divisional Police Officer, Jamilu Kabir, resulting in serious head injuries. According to the party, the incident highlights the growing threats…

Read More

By Sani Adamu Hassan The Bauchi State Council of the Nigeria Union of Journalists (NUJ) has strongly condemned the alleged assault on a staff of Albarka Radio by police officers during the Sallah celebration in Bununu, Tafawa Balewa Local Government Area. In a press release issued on Monday and signed by the Council Secretary, Isah Garba Gadau, the union described the incident as barbaric, unacceptable, and a direct attack on press freedom. The NUJ said the act constitutes a gross violation of human rights and a troubling display of misconduct by officers expected to protect citizens. The union called on…

Read More

‎Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Wasu bayanai da ke fitowa daga Gabas ta tsakiya na cewa ƙasashen Pakistan, Turkiyya da Masar na shiga tsakani a tattaunawar da shugaban Amurka Donald Trump ke cewa yana yi da wani babban jagora a Iran duk da bai bayyana ko wanene ba. ‎Duk da cewa babu tabbaci game da shiga tsakanin waɗannan ƙasashe, amma majiyoyi masu ƙarfi na nuna cewa waɗannan ƙasashe ne ke taka muhimmiyar rawa don ganin an kawo ƙarshen wannan yaƙi da Trump ya sha alwashin dakatar da shi da zarar an kafa sabuwar gwamnati a Iran. ‎Wasu bayanai daga masu sanya…

Read More

‎Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Yayin da al’ummar Musulmi ke bikin kammala azumin watan Ramadan tare da gudanar da Sallar Eid-el-Fitr a faɗin ƙasar nan, Gwamnan Jihar Plateau, Mai Girma Barrista Caleb Manasseh Mutfwang, a ranar Litinin, 23 ga Maris, 2026, ya karɓi ziyarar gaisuwar Sallah daga ƙungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) a Twin Theatre, sabon Gidan Gwamnati da ke Little Rayfield, Jos. ‎Ziyarar ta ba gwamnati da al’ummar Musulmi damar sake jaddada ƙudirin su na tabbatar da zaman lafiya, haɗin kai, da ci gaba mai ɗorewa a Jihar Plateau. ‎A jawabin sa, Gwamna Mutfwang ya jaddada muhimmancin ci gaba da…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke wa Anamekwe Nwabuoku, tsohon mukaddashin Akanta Janar na tarayya, hukuncin daurin shekaru 72 a gidan yari bisa samunsa da laifin halasta kudaden haram kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito. Karanta:FG to Scrap JSS Entrance Exams, Introduce Continuous Assessment System Alkalin kotun, Mai shari’a James Omotosho, ya bayyana a yayin yanke hukuncin cewa Hukumar EFCC ta gabatar da hujjoji masu gamsarwa da suka tabbatar da laifin da ake tuhumar Nwabuoku da shi. An same shi da laifin karkatar da kudade har Naira miliyan 868, lamarin da ya kai ga…

Read More

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sanar da dakatar da barazanar kai hare-haren soji kan ƙasar Iran na tsawon kwanaki biyar. A cewarsa, an ɗauki wannan mataki ne bayan wasu muhimman tattaunawa da aka gudanar tsakanin Amurka da Iran, da nufin lalubo mafita ga rikicin da ke ci gaba a yankin Gabas ta Tsakiya. Karanta:Mutane 6 sun mutu sakamakon faduwar jirgi mai saukar ungulu a Qatar  Shugaban ya bayyana hakan ne a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Truth Social, inda ya ce ya umarci rundunar sojin Amurka da ta dakatar da duk wani shirin kai hari na wucin…

Read More

The Federal Government has unveiled plans to abolish the Junior Secondary School (JSS) common entrance examination and replace it with a continuous assessment system aimed at improving the evaluation of pupils nationwide. Under the proposed reform, students’ academic performance will be monitored and recorded throughout their primary school education, rather than relying on a one-time examination for placement into secondary school. As part of the initiative, the government will introduce a Learner Identification Number (LIN) for every pupil. The system is designed to track students’ academic progress even when they transfer between schools, ensuring consistency in assessment and reducing cases…

Read More

The Nigeria Governors’ Forum (NGF) has submitted its position on the proposed state police framework to the National Security Adviser, Mallam Nuhu Ribadu. Chairman of the Forum and Governor of Kwara State, Abdulrahman AbdulRazaq, disclosed this after a meeting with President Bola Ahmed Tinubu at his Ikoyi residence in Lagos. According to him, the document will be forwarded to the National Assembly as part of ongoing efforts to strengthen Nigeria’s security architecture. AbdulRazaq noted that consultations on state policing are still in progress, involving key security agencies under the coordination of the National Security Adviser. Also Read:ADC Moves To Reconcile…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Ma’aikatar tsaron Qatar ta ce mutum shida sun mutu bayan wani jirgi mai saukar ungulu na ƙasar ya faɗo. BBC ta ruwaito cewa Qatar ta ce jirgin ya rikito ne a lokacin da yake gudanar da atisayen da ya ”saba yi” bayan ya gamu da matsalar na’ura. “Bayan ƙoƙarin nema, an samu nasarar gano gawarwakin mutum shida cikin bakwai da ke cikin jirgin,” kamar yadda ma’aikatar tsaron ƙasar ta bayyana a shafinta na X. Karanta:ADC Moves To Reconcile Members After Court Ruling In Bauchi Ma’aikatar ta ce cikin waɗanda suka mutu har da ƴan Turkiyya…

Read More

Daga Sani Adamu Hassan Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargi da hannu a sace wani ƙaramin yaro mai shekaru huɗu da kuma kashe shi a cikin garin Bauchi. A wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, SP Nafiu Habib ya fitar, ya bayyana cewa lamarin ya faru ne bayan wani mazaunin unguwar Nasarawa Madina Quarters a cikin garin Bauchi, Salisu Yunusa, ya kai rahoto a ranar 21 ga watan Maris da misalin ƙarfe 11 na safe cewa dansa Yunusa Salisu ya ɓace tun ranar 18 ga watan Maris da misalin…

Read More

By Sani Adamu Hassan The African Democratic Congress in Bauchi State has initiated moves to reconcile aggrieved members following a recent court ruling affirming its state leadership. The Deputy Publicity Secretary of the party, Mr. Harsanu Guyaba disclosed this during a press conference, shortly after a High Court judgment delivered on Tuesday, March 17, 2026. He said the court had affirmed the leadership of the party under Alhaji Hassan Karuna as the authentic and lawful executive in the state, bringing clarity to the internal dispute. Guyaba however, emphasised that beyond the legal victory, the priority of the leadership was to…

Read More

By Sani Adamu Hassan A civil society organisation, Tamani for Women and Development Initiative, has launched a youth-focused civic training programme to strengthen democratic participation and electoral integrity in Bauchi State. The initiative, known as the Youth Collective Action for Political Electoral Engagement (YouthCOPEE), is being implemented with support from Yiaga Africa and the National Endowment for Democracy. Speaking at a two-day workshop held in Bauchi, the Project Team Lead, Mr. Moses Danjuma, said the programme, which commenced in February and will run until April, targets young democracy activists across the state. Also Read:‎Yan bindiga sun kashe ’yan sanda 3…

Read More