Author: Editor

Daga Sani Adamu Hassan Rahotanni daga majiyoyi daban-daban sun nuna cewa gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, na shirin sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party zuwa jam’iyyar All Progressives Congress a cikin wannan mako. Rahoton ya ce gwamnan, wanda shi ne shugaban kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP, ya gana da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu domin tattauna batun sauya shekar tasa. Majiyoyin sun bayyana cewa ana ci gaba da tattauna sharuddan da za su tabbatar da sauya shekar gwamnan zuwa jam’iyyar mai mulki. Karanta:Idan ma Netanyahu bai mutu yanzu ba to nan gaba kaɗan za mu hallaka shi – Iran  Rahoton…

Read More

Hukumar kula da Jos Main Market ta bayyana cewa gobarar da ta tashi a wani sashe na Terminus Market a daren Asabar 14 ga Maris, 2026, na iya samo asali ne daga tartsatsin wutar lantarki. A cewar hukumar, rahotannin farko da suka samu sun nuna cewa ana zargin tartsatsin wutar lantarki daga ɗaya daga cikin shagunan da ke cikin yankin da abin ya shafa ne ya haddasa tashin gobarar. Gobarar ta tashi ne da misalin ƙarfe 10:00 na dare, inda jami’an tsaro tare da ma’aikatan Plateau State Fire Service da kuma Federal Fire Service suka garzaya wurin domin kashe wutar.…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Rundunar Sojojin Juyin-Juya-hali ta Iran (IRGC) ta ci alwashin hallaka Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu. Daily Trust ta rawaito cewa a wani sako da ta wallafa a shafin ta na yanar gizo mai suna Sepah News, IRGC idan ma Netanyahu, wanda ta kira da “azzalumi makashin ƙananan yara” ya na raye a halin yanzu, to ba makawa za ta ci gaba da fakon shi har sai ta hallaka shi da ƙarfin tuwo. karanta:Bauchi govt pushes for sexual harassment prohibition in tertiary institutions Hakan na zuwa ne yayin da jita-jita ta ke ƙara ƙarfi cewa an kashe Netanyahu a…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Jam’iyyar ADC ta sanar da jadawalin gudanar da tarukan zaben shugabanni na kasa baki daya gabanin babban taron jam’iyyar na kasa da za a yi ranar 14 ga Afrilu, 2026. A cikin wata sanarwa da Sakataren tsare-tsare na Jam’iyyar, Prince Chinedu Idigo, da Sakataren yada labarai na Jam’iyyar, Bolaji Abdullahi suka sanya wa hannu, sun bayyana cewa za a fara da da mazabu da yankuna a ranar 7 ga Afrilu, sai na kananan hukumomi ranar 9 ga Afrilu, sannan na jihohi ranar 11 ga Afrilu. Karanta:An tabbatar da mutuwar mutun 80 sanadiyar ambaliya da zabtarewar ƙasa a…

Read More

By Sani Adamu Hassan A former member of the House of Representatives, Hon. Aminu Danmaliki, has strongly condemned a report by a U.S. Congressman urging the United States government to pressure Nigeria to repeal Sharia and blasphemy laws, describing the move as “mischievous” and an interference in Nigeria’s sovereignty. Danmaliki, popularly known as Dan Malikin Bauchi, made the remarks during a press conference where he reacted to a report allegedly presented by U.S. Congressman Riley M. Moore to former U.S. President Donald Trump calling for the repeal of Sharia laws in Nigeria under the pretext of protecting Christians. …

Read More

By Sani Adamu Hassan The Bauchi State Government has directed tertiary institutions across the state to establish Independent Sexual Harassment Prohibition Committees (ISHPC) to ensure that reported cases of sexual harassment are properly addressed and handled with transparency. This is contained in a statement signed by Awwal Waziri information officer of the Ministry of Higher Education and Regional Integration made available to newsmen on Friday in Bauchi The directive was disclosed during visits by a ministerial committee set up by the state government to engage stakeholders and strengthen mechanisms for preventing sexual harassment in higher institutions. Chairman…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Majalisar dokokin Habasha ta bada hutun kwanaki uku don gudanar da zaman makoki a ƙasar, dai-dai lokacin da adaɗin waɗanda suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da zabtarewar ƙasa da aka samu a kudancin yankin Gamo ya kai 80, inda ke ci gaba da neman waɗanda suka ɓace. ‎A wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, majalisar ta ce za a fara zaman makokin na kwanaki uku ne daga yau Asabar, don ƙarrama waɗanda suka rasa rayukansu. ‎Ta ce kawo yanzu an tabbatar da mutuwar mutane 80 a sanadiyar iftila’il, adadin da ƴansanda suka ce…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Aƙalla sojojin Najeriya da ƴan banga 20 ne suka mutu, a lokacin da wasu ƴan ta’adda ɗauke da muggan makamai suka yi wa tawagarsu da ke gudanar da sintiri kwanton ɓauna, a yankin Garga da ke ƙaramar hukumar Kanam a jihar Filato. ‎ ‎Jaridar Vanguard da ke wallafawa a Najeriya ta ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 4 na yammacin jiya Juma’a, inda tawagar sojoji da ƴan banga da ke sintiri a garuruwan Garga da Kyaram da Gyambau, da sauran garuruwan yankin ne ƴan ta’addan suka yi kai wa hari a kusa da Wanka.…

Read More

From Sani Adamu Hassan The Chairman of the Association of Masu Karatun Allo na Tsangaya in Bauchi State, Alhaji Abubakar Abdullahi, has called on the state government to recognise what he described as the genuine association, alleging that authorities are supporting an illegitimate group using the organisation’s registered name and trademark. Abdullahi made the call while addressing journalists in Bauchi, expressing concern that the government had continued to relate with another group despite court rulings affirming the legitimacy of his association. According to him, the association has existed for more than 20 years and has millions of members across the…

Read More

‎‎Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Dakarun Operation Whirl Stroke sun kama wani babban wanda ake zargi da aikata laifi a ƙauyen Agasha da ke ƙaramar hukumar Guma a Jihar Benue, bayan wani rahoton kai hari kan wani mazaunin yankin. ‎A wata sanarwa da aka fitar ranar Asabar, wadda Laftanar Ahmad Zubairu Zubairu, mukaddashin jami’in yaɗa labarai na hedikwatar rundunar JTF Operation Whirl Stroke, ya sanya wa hannu, rundunar haɗin gwiwar ta bayyana cewa an ƙaddamar da wannan samame ne a ranar 13 ga Maris, 2026, bayan samun sahihan bayanai kan harin da aka kai wa Mista Shaapera Seeta Michael. ‎Sanarwar ta…

Read More

Tsohon abokin wasansa, Segun Odegbami, ne ya tabbatar da rasuwarsa a wani saƙo da ya wallafa a Facebook ranar Asabar. Odegbami ya ce Nwosu ya rasu da misalin ƙarfe 4:00 na safiyar Asabar a asibitin koyarwa na jami’ar Lagos , bayan shafe kwanaki biyar yana jinya a sashen kulawa ta musamman. Karanta:TINUBU YA BUKACI KAFAFEN YAƊA LABARAI SU SA IDO KAN KUDADEN JIHOHI DA KANANAN HUKUMOMI Marigayin ya kasance cikin tawagar Najeriya da ta lashe kofin 1980 na gasar kofin Afrika , wanda shi ne karo na farko da Najeriya ta lashe gasar. A lokacin da yake taka…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa ta EFCC za ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, a gaban babbar kotun tarayya da ke Maitama a Abuja ranar 1 ga Afrilu, 2026, bisa zargin badakalar kuɗi har Naira biliyan 1.3 kamar yadda shafin hukumar EFCC ya wallafa. Za a gurfanar da Lamido tare da ’ya’yansa biyu, Aminu Lamido da Mustapha Lamido, da kuma kamfanoninsu biyu, Bamaina Holdings Ltd da Speeds International Ltd, kan zargin karɓar cin hanci da bayar da kwangiloli na bogi a lokacin da yake gwamna tsakanin…

Read More

Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci kafafen yaɗa labarai a ƙasar nan da su ƙara sanya ido kan yadda gwamnatocin jihohi da ƙananan hukumomi ke tafiyar da kuɗaɗen da suke karɓa, kamar yadda suke bibiyar kuɗaɗen gwamnatin tarayya. Shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin da ya karɓi baƙuncin mallaka kafafen yaɗa labarai da manyan editoci a fadarsa ta Aso Rock Presidential Villa da ke Abuja. Tinubu ya ce sauye-sauyen da gwamnatinsa ta aiwatar sun bai wa ƙananan hukumomi damar karɓar kuɗaɗensu kai tsaye, wanda a cewarsa zai taimaka wajen ƙara inganta ayyukan ci gaba a matakin ƙasa.…

Read More

The Jos Electricity Distribution Company (JED) received a delegation from the Anguwan Miyango and Bwandan communities of Bukuru on Monday regarding the ₦10,000 monthly deduction from customers’ postpaid accounts. The community representatives submitted a formal letter appealing for the removal of the charge. They explained that electricity consumption in the area has dropped by nearly 30% since the introduction of prepaid meters. Also Read:‎Yan Bindiga Sun Bukaci Naira Miliyan 10, Bindigar AK-47 Da Babura Domin Barin Mutanen Kauyen Zamfara Su Ci Gaba Da Zama. According to them, the current monthly payments by residents are almost five times higher than their…

Read More

‎Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Sojojin Brigade ta 13 na Rundunar Sojin Najeriya, ƙarƙashin jagorancin rundunar Hedikwatar Division ta 82, sun sake samun nasarar aiki a wani samame da suka kai a al’ummar Odonget da ke Ƙaramar Hukumar Obubra a Jihar Cross River. Wannan na zuwa ne bayan wani hari da aka kai wa sojoji lokacin da suka je domin amsa kiran gaggawa sakamakon rikicin al’umma a yankin. ‎A ci gaba da binciken da aka gudanar tsakanin 12 zuwa 13 ga Maris, 2026, sojojin sun ƙaddamar da tsauraran ayyukan kewaye da bincike tare da sintiri na yaƙi a wuraren da aka…

Read More

‎‎Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Mazauna kauyen Mai Tukunya da ke yankin Dansadau, a ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara, sun fara tserewa daga gidajensu bayan da ’yan bindiga suka ba su wa’adin ƙarshe, inda suka bukaci a ba su naira miliyan 10, bindigar AK-47 guda ɗaya, da baburan Honda uku, a matsayin sharadin da zai ba su damar ci gaba da zama a ƙauyen. ‎Rahotanni sun bayyana cewa iyalai gaba ɗaya, ciki har da yara da tsofaffi, sun fara barin gidajensu suna tafiya cikin zafin rana ba tare da sanin inda za su nufa ba. ‎A cewar wani masani kan…

Read More

Ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Muslim Rights Concern (MURIC) ta buƙaci gwamnatin tarayya ta tabbatar da samar da kashi 100 na ɗanyen mai ga matatun mai na cikin gida, musamman Dangote Refinery, domin ƙarfafa dogaro da kai a harkar makamashi a Najeriya. A cikin wata sanarwa da Daraktan zartarwa na MURIC, Ishaq Akintola, ya fitar, ya yaba wa gwamnatin tarayya kan dakatar da shigo da fetur daga ƙasashen waje bayan ƙaruwa a samar da mai a cikin gida. Sai dai ya ce abin damuwa ne yadda matatar Dangote mai ƙarfin tace ganga 650,000 a rana ke samun kusan kashi 28…

Read More

Nine members of the Nigerian Senate have formally notified the upper legislative chamber of their defection to the African Democratic Congress (ADC) from different political parties. Among those who defected from the Labour Party are Victor Umeh, Tony Nwoye and Ireti Kingibe. Five other senators — Aminu Waziri Tambuwal, Binos Yaroe, Lawal Adamu Usman, Mohammed Ogoshi Onawo and Augustine Akobundu — also resigned their membership of the Peoples Democratic Party (PDP) to join the ADC. Similarly, Enyinnaya Abaribe, who was the only senator representing the All Progressives Grand Alliance (APGA) in the Senate, also announced his defection to the ADC.…

Read More

The Executive Governor of Plateau State, Caleb Manasseh Mutfwang, has presented brand-new Sport Utility Vehicles (SUVs) to first-class traditional rulers in the state as part of efforts to strengthen traditional institutions and support community leadership. The presentation ceremony took place on Wednesday at the Old Government House Rayfield in Jos, as part of activities marking the governor’s 61st birthday. Governor Mutfwang said the gesture reflects his administration’s respect for the traditional institution, noting that traditional rulers remain an important part of the leadership structure in society. According to him, the vehicles were presented as his personal birthday gift to members…

Read More

‎‎Daga Mustapha Abdullahi Abubakar Hukumar Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) a Jihar Jigawa ta kama wani tsohon shugaban ɗalibai (Prefect) bisa zargin ƙoƙarin satar kayan dakin gwaje-gwaje na makaranta a Dutse. ‎Mai magana da yawun rundunar NSCDC a Jihar Jigawa, ASC Badruddeen Tijjani, ya tabbatar da kama mutumin a cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Dutse ranar Alhamis. ‎Wanda ake zargin, Aliyu Musa, mai shekaru 22, jami’an NSCDC sun kama shi ne bayan korafi daga mahukuntan makarantar kan yawaitar sace kayan dakin gwaje-gwaje. ‎Tijjani ya ce, “Wanda ake zargin, wanda a baya shi ne Labour…

Read More