Ƴan b!ndiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari garin Ɗorawan Babuje dake Karamar Hukumar Barikin Ladi a jihar Filato a daren jiya inda suka hallaka a mutane tara a wajen wani shaƙatawa
Wannan na zuwa ne bayan kashe matasan Fulani su uku a garin Jong dake garin Ɗorawan Babuje a makon da ya gabata yayin da suke dawowa daga tafsiri a watan Ramadan.
