Wannan babban shiri ne da Ma’aikatar llimi ta Tarayya ta kaddamar domin karfafa malaman Najeriya da basira, ilimi, da fasahar zamani da ake bukata a wannan zamanin. Shiga cikin dubun-dubatar malamai da suka riga suka fara amfana da wannan dama.Me Ya Sa Za Ku Shiga? Sama da malamai 10,000 ne suka riga suka yi rajista. Wannan dama ce a gare ku don ku zama
kwararru kuma zakaru a fannin koyarwa. Abubuwan da Shirin Ya Kunsa: Darussa Masu Nagarta (Structured Modules): Akwai darussa guda biyar da suka shafi muhimman dabarun koyarwa da hanyoyin da suka dace da zamani. limin Na’ura Mai Kwakwalwa (Digital
Literacy): Za ku samu damar yin hor NITDA na sanin kwamfuta da fasaha
Ilimin Naura Mai Kwakwalwa (Digital
Literacy): Za ku samu damar yin horon NITDA na sanin kwamfuta da fasahar sadarwa don saukaka aikinku.
Dandalin Tattaunawa (CommunityForum): Samun damar tattaunawa da sauran malamai a fadin kasar nan don musayar raayi da gogewa. Yadda Za A Fara:Kada ku bari wannan damar ta wuce ku. Shiga yanar gizo don yin rajista da fara koyo a yau!
Fara Rajista: https://edurevamp.education.gov.ng/register
ShigaShafin: https://edurevamp.education.gov.ng/login
Wannan shiri ne daga Ma’aikatar llimi ta Tarayya,
Najeriya, domin tabbatar da cewa malamanmu
Sun kasance masu kwarewa a matakin duniya.
