Author: Editor

Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang, ya kaddamar da rabon kayan koyarwa da na karatu ga makarantun firamare a fadin kananan hukumomi 17 na jihar, domin inganta ilimi da bunkasa koyarwa a makarantu. An gudanar da bikin kaddamarwar ne a hedikwatar Plateau State Universal Basic Education Board (SUBEB) da ke Dogon Dutse a Jos, inda gwamnan ya kuma kaddamar da sabon ginin ofisoshin hukumar tare da duba ayyukan da aka aiwatar. Gwamna Mutfwang ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kuduri aniyar farfado da ilimin gwamnati a Plateau, yana mai cewa idan ba a gyara ilimin gwamnati ba, ba za a iya…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Rundunar ‘yan sandan Jihar Ondo ta ce wani samame na hadin gwiwa da jami’an tsaro suka gudanar a ranar Lahadi ya kai ga kama mutane 99 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a sassan jihar. ‎Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Abayomi Jimoh, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a ranar Litinin a birnin Akure. ‎Jimoh ya ce wannan aiki na hadin gwiwa ya hada da Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ondo, rundunar 32 Brigade Artillery ta Sojojin Najeriya, da kuma rundunar Nigeria Security and Civil…

Read More

Darakta hulɗa da jama’a na Diocese Katolika na Wukari, Rev. Fr. John Laikei, ya bayyana cewa gobarar ta tashi ne jim kaɗan bayan dawowar wutar lantarki a yankin. Karanta:Gwamnatin Plateau Ta Naɗa Kwamitin Rabon Tallafin Ramadan da Sallah 2026 Rahotanni sun ce wutar ta lalata rufin ginin da kayayyakin da ke cikin cocin gaba ɗaya. Sai dai babu wanda ya rasa ransa a lamarin. Wannan na zuwa ne watanni kaɗan bayan wata gobara ta lalata sakatariyar Karamar Hukumar Wukari. Recent:Jarumin Kannywood Haruna Talle Maifata Ya Musanta Zargin Rashin Bai Wa ‘Yan Jos Shinkafa

Read More

Daga Zenith Media Jarumin masana’antar Kannywood kuma mazaunin garin Jos, Tanimu Akawu, ya koka kan rabon shinkafar da Nuhu Abdullahi ya bayar, inda ya yi zargin cewa ba a bai wa ‘yan garin Jos damar cin gajiyar rabon ba. Sai dai wani jarumin Kannywood, Haruna Talle Maifata, ya musanta zargin tare da bayyana cewa rabon shinkafar ya gudana yadda ya kamata kuma wasu mazauna Jos sun amfana da shi. A cewarsa, shi ne aka bai wa alhakin raba shinkafar, kuma ya tabbatar da cewa an bai wa ‘yan Jos da dama nasu kaso. Haruna Talle Maifata ya ce: “Maganar gaskiya,…

Read More

Ƴansanda sun kama wani mutum bisa zargin yin lalata da ɗan ƙaramin yaro a Bauchi Daga Mustapha Abdullahi Rundunar ƴansanda ta Jihar Bauchi ta kama wani mutum mai shekaru 48, Bala Mato, bisa zargin yin lalata da wani yaro mai shekaru 15 a garin Burra, ƙaramar hukumar Ningi. An kai rahoton lamarin ne a ranar 25 ga watan Fabrairu, 2026, ta bakin Danalami Umar, wani mazaunin Bakin Kasuwa, Burra. Karanta:Akwai yiyuwar mutum 2 sun rasa rayukansu a rikicin kabilanci a jihar Adamawa ‘Yansanda sun ce an yi zargin cewa wanda ake zargi ya ja ƙaramin yaron zuwa ɗaki a ranar…

Read More

Gwamnatin Jihar Plateau ta sanar da naɗin kwamitin wucin-gadi da zai kula da rabon kayan abinci na tallafin Ramadan da Sallah na shekarar 2026 ga al’ummar Musulmi a faɗin jihar. A cikin sanarwar da aka fitar, Gwamnan jihar, Caleb Manasseh Mutfwang ya ce naɗin kwamitin na daga cikin manufofin gwamnatinsa na tabbatar da jin daɗin al’umma da tallafawa marasa ƙarfi musamman a lokacin azumin Ramadan. Karanta:Akwai yiyuwar mutum 2 sun rasa rayukansu a rikicin kabilanci a jihar Adamawa An naɗa Rt. Hon. Abubakar Kanam daga Ƙaramar Hukumar Kanam a matsayin Shugaban Kwamitin. Sauran membobin kwamitin sun haɗa da: Hajiya Jamila…

Read More

By Mustapha Abdullahi The Senator representing Bauchi South Senatorial District, Senator Shehu Buba Umar, has inaugurated the Imam Shu’aibu Yisin Council of Ulamah Islamic Centre in Bununu, Tafawa Balewa Local Government Area of Bauchi State, as part of efforts to strengthen unity among Muslims and promote community development. Speaking during the inauguration ceremony weekend in Bununu, the senator said the centre was established to bring together Islamic scholars and followers from different groups to foster unity, understanding and cooperation within the Muslim community. He explained that the facility would serve as a platform for dialogue and collaboration among Islamic scholars,…

Read More

By Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Rahotanni daga jihar Adamawa na cewa mutum biyu sun rasa rayukansu a sabon rikicin da ya tashi tsakanin al’ummomin Chobo da Bachaman a karamar hukumar Lamurde, ta jihar. ‎Mai magana da yawun ‘yan sanda na jihar, Suleiman Yahaya-Nguroje, ya ce rikicin ya barke ne a daren Asabar bayan wasu matasan Chobo sun farmaki garin Lamurde, inda suka yi harbi, abin da ya sa matasan Bachaman suka yi ramuwar gayya. ‎Jaridar Punch ta ruwaito an tura jami’an ‘yan sanda domin dawo da zaman lafiya, yayin da ake ci gaba da tattara rahotannin hasarar rayuka. karanta:Wata Kungiya ta…

Read More

By mustapha Abdullahi Abubakar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da rabon buhunan shinkafa 100,000 da gidauniyar Aliko Dangote ta bayar domin tallafa wa marasa karfi a jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Mustapha Muhammad, ya fitar a Kano, gwamnan ya gode wa gidauniyar bisa wannan tallafi, yana mai cewa ya zo a daidai lokaci musamman a watan Ramadan. Karanta:Councillor Auwal Hassan Empowers Constituents in Jos North Yusuf ya tabbatar da cewa za a raba tallafin cikin gaskiya da adalci ta hanyar shugabannin al’umma da masu ruwa da tsaki domin tabbatar da cewa ya…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Abubakar An bukaci gwamnatin Jihar Plateau da ta fitar da takardar rahoto (white paper) kan hare-haren baya-bayan nan da kisan-kisan da suka faru a wasu al’ummomi a jihar. ‎An yi wannan kira ne a ranar Lahadi daga Kwamitin Zaman Lafiya na Jihar Plateau (Plateau State Executive Peace Roundtable) karkashin shirin Delimi Prosper Project, a cikin wata sanarwa da suka fitar bayan kammala taronsu da aka gudanar a Jos. ‎A cikin makonnin baya-bayan nan, wasu al’ummomi a Jihar Plateau sun fuskanci karuwar hare-hare, wanda ya yi sanadin asarar rayuka da lalata dukiyoyi. ‎Sanarwar wadda Nanmak Bali ya sanya…

Read More

By Mustapha Abdullahi ‎An Ogun State chieftain of the Peoples Democratic Party and convener of The Alternative Movement, Segun Showunmi, has emphasised the need to invest in strategic communication to build a better image for the country. ‎Showunmi made this known in a statement on Saturday while reacting to the backlash that followed the recent interview between Mehdi Hasan and the Special Adviser to President Bola Tinubu on Media and Policy Communication, Daniel Bwala, on a programme, Head to Head, aired by Al Jazeera. ‎Clips from the interview circulating on social media had sparked immediate backlash, with critics describing Bwala’s…

Read More

The Plateau State Commissioner for Information and Communication, Joyce Lohya Ramnap, has saluted the resilience and contributions of women across the state as the world marks the International Women’s Day 2026. In a message commemorating the occasion, the Commissioner praised Plateau women for their unwavering spirit and vital role in the development of society. She noted that the administration of Caleb Mutfwang remains committed to empowering women, promoting justice, and ensuring equal opportunities for women and girls across Plateau State. Also Read:Governor Mutfwang Congratulates Ibrahim Kabiru Masari on New Appointment Ramnap emphasized that the government will continue to champion initiatives…

Read More

By Sani Adamu Hassan Stakeholders in Bauchi State’s education sector have called for improved implementation of the education budget to strengthen infrastructure and enhance learning outcomes across the state. Bauchi Stakeholders Seek Improved Education Budget Implementation Speaking at the meeting, the Executive Director of Young Leaders Network, Seun Justin Onarinde, said the review was aimed at examining the link between education spending and actual outcomes in schools, particularly for marginalized children. According to him, the engagement provides an opportunity for stakeholders to assess progress in the education sector and ensure that budget allocations translate into improved access to quality and…

Read More

The Councillor representing Abba Na Shehu Ward in Jos North, Auwal Hassan Tubarkallah, has empowered residents of the ward with various working tools to support their livelihoods. The empowerment programme, held in the ward, saw the distribution of sewing machines, grinding machines, hair clippers and other essential tools to selected beneficiaries. Speaking during the event, the councillor said the initiative was aimed at supporting constituents to become self-reliant and improve their sources of income. Also Read:ANALYSIS: BAUCHI 2027 – HOW PATE AND TUGGAR COULD SHAPE THE POLITICAL LANDSCAPE Residents of Abba Na Shehu Ward expressed appreciation for the gesture, noting…

Read More

The Governor of Plateau State, Caleb Manasseh Mutfwang, has congratulated Ibrahim Kabiru Masari on his appointment as Special Adviser to the President on Political Affairs. In a statement, Governor Mutfwang commended President Bola Ahmed Tinubu for what he described as a thoughtful and strategic decision, noting that Masari’s experience and commitment to political development make him well suited for the role. Also Read:An fara Rigakafin Cutar Zazzaɓin Cizon Sauro a Jihar Bauchi  Masari, who hails from Katsina State, previously served as Senior Special Assistant to the President on Political Affairs and was also the National Welfare Secretary of the All…

Read More

As political conversations gradually shift toward the 2027 elections, the political landscape of Bauchi State is beginning to attract national attention. This is largely due to the presence of two prominent figures from the state currently serving in the cabinet of President Bola Ahmed Tinubu. They are Muhammad Ali Pate and Yusuf Maitama Tuggar, both of whom have significant influence at the federal level and growing political relevance in their home state. While it is still early to determine how events will unfold, political observers say the roles and influence of these two ministers could shape political discussions in Bauchi…

Read More

Daga mustapha Abdullahi Abubakar Dakarun rundunar 82 Division Garrison karkashin Operation Eastern Sanity sun kubutar da mutane 12 da aka sace a kauyen Ette da ke karamar hukumar Igbo-Eze North. Al amarin ya faru ne ranar Juma’a 6 ga Maris 2026, bayan samun rahoton gaggawa cewa wasu ‘yan bindiga sun sace mazauna yankin. Karanta :Kwamandan Rundunar Yaki Ya Karrama Jaruman Sojojin da Suka Rasu; Ya Yi Alkawarin Sadaukarwarsu Ba Za Ta Tafi a Banza Ba. Dakarun sojin tare da jami’an ‘yan sanda, masu gadin daji da kuma ‘yan Neighbourhood Watch sun kai farmaki wurin, lamarin da ya sa masu garkuwa…

Read More

Daga mustpha Abdullahi Abubakar Hukumar kiwon Lafiya a matakin farko ta Jihar Bauchi ta ƙaddamar da fara Rigakafin cutar Zazzabin Cizon Sauro a faɗin Jihar. Da yake jawabi a lokacin fara Rigakafin, Shugaban Hukumar Dr Rilwanu Mohammed ya ce sun horas da jami’ai 4000 da zasu yi allurar riga-kafin. Karanta:Hare-haren Borno: Za mu kawo ƙarshen ta’addanci da ƙarfin soja inji Shettima. Dr Rilwanu Mohammed wanda ya samu wakilcin Daraktan dakile yaɗuwar cututtuka a Hukumar Dr Adamu Muhammad ya ce Rigakafin za fara yin ta ne a watanni 5 na farkon rayuwar Jariri, in da Rigakafi na biyu da na uku…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi ‎Kwamandan Rundunar Yaki ta Joint Task Force North East Operation HADIN KAI, Manjo Janar Abdulsalam Abubakar, ya karrama jaruman jami’an soja da sojoji da suka sadaukar da rayukansu kwanan nan yayin gudanar da aikinsu. ‎A yayin jana’izar da aka gudanar a makabartar sansanin soji na Maimalari da ke Maiduguri, Jihar Borno, Manjo Janar Abubakar ya bayyana cewa wannan lokaci abin takaici ne wanda ke tunatar da mutane irin babban farashin da aikin soja yake da shi. Ya ce a aikin soja akwai lokutan nasara da suke cike da alfahari, waɗanda ke nuna jarumtaka da haɗin kai da…

Read More

Daga Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Sojojin rundunar Nigerian Army sun rasa wani kyaftin da kuma wasu sojoji biyu a wani mummunan artabu da ‘yan bindiga masu tada hankali a ƙaramar hukumar Danmusa ta Jihar Katsina a ranar Juma’a. ‎‎Sai dai kuma sojojin sun samu nasarar kashe akalla ‘yan ta’adda 45 a yayin musayar wutar. ‎Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Kwamishinan Tsaro na Cikin Gida da Harkokin Cikin Gida na Jihar Katsina, Nasir Mu’azu, ya fitar kuma aka bai wa manema labarai a ranar Asabar a Katsina. ‎A cewar sanarwar, “Wannan samamen da aka gudanar jiya ya biyo…

Read More