Author: Editor

By Mustapha Abdullahi Abubakar ‎Tsohon Shugaban ƙasar Nijeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, rashin shugabanci na gari shi ne babban abin da ke kawo cikas ga ci gaban ƙasashen Afirka. ‎Obasanjo ya bayyana cewa, idan aka samu shuwagabanni marasa kishi, ƙan Sashi kan rarrabu, ana sace dukiyar ƙasa, yara marasa ilimi suna karuwa wasu sukan kwana da yunwa, sannan matasa masu kyakkyawar makoma sukan yanke ƙauna tare da ɗaukar “mummunan fargaba” wajen neman abinci a ƙasashen waje. ‎Obasanjo ya bayyana  hakan ne ranar Alhamis a birnin Abeokuta, Jihar Ogun, yayin da yake jawabi ga ɗaliban da suka kammala karatu a…

Read More

By Mustapha Abdullahi Abubakar Wata gobara ta auku a daren Alhamis, 5 ga watan Maris 2026, a cikin Kasuwar Abubakar Tatari Abubakar Tatari Ali da ke garin Azare a Jihar Bauchi. Rahotanni daga shaidun gani da ido sun bayyana cewa gobarar ta tashi ne a wani ɓangare na layin masu sayar da yadudduka, inda wutar ta bazu ta lalata shaguna da dama. Jami’an kwana-kwana tare da masu aikin agaji sun garzaya wurin domin kashe wutar da kuma dakile yaduwarta zuwa sauran sassan kasuwar. Karanta:ISWAP Sun Hallaka Sojoji 14 A Borno Har yanzu dai ba a tabbatar da cikakken adadin shagunan…

Read More

By mustapha Abdullahi Abubakar Dakarun Rundunar Soji ta Uku ta Najeriya (3 Division Nigerian Army) sun samu nasarar ƙwato ƙauyen Mansur da ƙauyukan da ke kewaye da shi a ƙaramar hukumar Alkaleri, Jihar Bauchi, a wani ɓangare na ci gaba da gudanar da Aikin Operation BUGUN KARKANDA III. Aikin, wanda Manjo Janar Folusho Oyinlola, Babban Kwamandan Rundunar Soji ta Uku kuma Kwamandan Operation ENDURING PEACE, ke jagoranta, yana mayar da hankali ne kan ‘yan ta’adda da sauran masu aikata laifuka da ke addabar al’ummomin yankin. Majiyoyin soji sun bayyana cewa dakarun sun kai hari na haɗin gwiwa a wuraren da…

Read More

By mustapha Abdullahi Abubakar ‎Rahotanni sun ce wasu da ake zargin mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun kai hare-hare biyu a Jihar Borno, inda suka kashe sojoji 14, sannan wasu da dama suka jikkata. ‎Majiyoyin tsaro sun bayyana cewa harin farko ya faru ne a daren ranar Talata a sansanin sojoji da ke garin Ngoshe a ƙaramar hukumar Gwoza. ‎A yayin harin, an kashe sojoji tare tare da wani limami da ke garin. ‎Wata majiyar soja da ta nemi a sakaya sunanta ta ce maharan sun tilasta wa sojojin janyewa daga sansanin, sannan suka kwashe wasu makamai da alburusai. Karanta:NNPP ta bankado…

Read More

A Federal High Court sitting in Abuja has discharged and acquitted suspended Deputy Commissioner of Police, Abba Kyari, and two of his brothers over allegations of false asset declaration and money laundering. The judgment was delivered on Thursday by James Omotosho of Court 8 of the Federal High Court, Abuja, after a full trial that lasted several years. The case, filed by the Federal Republic of Nigeria through the National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA), contained 23 counts under Charge No: FHC/ABJ/CR/408/2022. During the trial, the prosecution presented witnesses and evidence before the court. However, in his ruling, Justice Omotosho held…

Read More

By Sani Adamu Hassan A Bauchi-based non-governmental organisation, the Youth Adolescent Health Initiative and Counselling (YAHIC), has launched a women empowerment project aimed at supporting 90 women through moringa production and processing across three communities in the state. The Project Officer of YAHIC, Mr. Tameshiya Titus, disclosed this during a news conference held in Bauchi. According to him, the beneficiaries were drawn from Gudum Hausawa, Dass Fadun and Miri communities, with the initiative supported by the French Embassy Fund for Civil Society Organizations (FEF-OSC). Titus explained that the project is designed to economically empower 90 women, including 15 women with…

Read More

The Governor of Plateau State, Caleb Mutfwang, has commissioned 70 electricity transformers for distribution across communities in the state, marking a significant boost to power infrastructure and rural electrification efforts. The commissioning ceremony also featured the announcement that mobilization has been completed for the installation of a 132KVA transmission line project aimed at serving communities in the Southern and Central Senatorial Zones. Speaking during the flag-off of the distribution exercise, Governor Mutfwang described the initiative as a strategic intervention to strengthen electricity supply, particularly in vulnerable and underserved areas. According to the Governor, although 55 transformers were initially approved,…

Read More

A yayin da ake ce-ce-ku-ce game da kwato motocin gwamnati daga kwamishinonin da suka yi murabus a gwamnatin Abba Kabir Yusuf suka bi Sanata Kwankwaso, jam’iyyar NNPP ta bankado yadda aka siyarwa da Muhyi Magaji Rimin Gado, tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, motocin hukumar a kuɗaɗe kalilan. Mai magana da yawun NNPP na riko na jihar Kano, Engr. Ibrahim Karaye ne ya wallafa takardar cinikayyar a shafin sa Facebook, wacce DAILY NIGERIAN HAUSA ta gani. A cikin takardar mai dauke da kwanan watan 19/8/2025 an ga gwamnati ta siyarwa da Muhyi…

Read More

Suspected Lakurawa terrorists have killed a phone charging shop operator and injured several others during an attack on Mano village in Tangaza Local Government Area of Sokoto State. Witnesses said the attackers stormed the village at about 9:02 p.m. on Monday on four motorcycles and opened fire on a phone charging shop owned by Nafi’u Mamman. The assailants reportedly looted mobile phones, power banks, cigarettes and food items from the shop before fleeing the scene. A separate account indicated that the deceased was a member of the Sokoto Community Guard Corps. He was said to have fled the community previously…

Read More

By Sani Adamu Hassan The Bauchi State Government has announced the rollout of a malaria vaccination campaign across selected health facilities, set to begin Thursday, 4 March 2026. The initiative targets children under the age of two and represents a major step in combating one of Nigeria’s deadliest childhood diseases. Dr. Rilwanu Muhammad, Executive Chairman of the Bauchi State Primary Health Care Development Board, disclosed the plans during a high-level stakeholders’ engagement at the Board’s Conference Hall in Bauchi. According to him, the First Lady of Bauchi State, Hajiya Aisha Bala Muhammad, is scheduled to officially…

Read More

Nigeria has signed a $1.3 billion agreement with the (AFC) to develop a major alumina refinery and expand mineral exploration across the country. The Federal Government said the project forms part of its broader strategy to diversify the economy away from crude oil dependency and reposition the solid minerals sector as a key revenue driver. PROJECT DETAILS According to officials, the planned refinery will process approximately one million tonnes of bauxite annually and is expected to operate for about 20 years. The alumina refinery will convert raw bauxite into alumina, a critical raw material used in aluminum production. This move…

Read More

The Department of State Services (DSS) has arrested some security operatives in connection with the return of Malam Nasir El-Rufai to Nigeria from Egypt, on February 12. The secret police had reportedly attempted to arrest the former Kaduna State governor at the Nnamdi Azikiwe International Airport, Abuja, but failed in its bid to do so. Also Read:EL-RUFAI FAMILY DENIES ICPC ALLEGATIONS, ALLEGES FORGED WARRANT AND MEDIA SMEAR Muyiwa Adekeye, the former governor’s spokesman, had announced the seizure of his principal’s passport after the botched arrest attempt. “Security agents today attempted to arrest Malam Nasir@elrufai as he arrived on…

Read More

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta watsar da damar da ya ba ta domin shiga yarjejeniyar sulhu a yaƙin da ake gwagzawa tsakanin Isra’ila da Amurka da Iran. A wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Truth, ya ce, “mun tarwatsa tsaron sararin samaniyar Iran da rundunar sojin ruwanta da ma jagorancinta. Sun nemi shiga yarjejeniya, amma na faɗa musu sun yi latti, domin sun watar da damar da na ba su,” in ji shi. A makon jiya ne aka yi zaman tattaunawa karo na uku tsakanin Amurka da Iran a birnin Geneva, inda…

Read More

Indian companies have reduced natural gas supplies to industries in anticipation of tighter supply from the Middle East after ⁠top global producer Qatar halted liquefied natural gas (LNG) production, as European gas prices have jumped further by more than 30 percent since the launch of the US-Israeli war on Iran. Industry sources with knowledge of the matter told the Reuters news agency on Tuesday that top gas importer Petronet LNG Ltd had informed GAIL (India), the state-owned top gas marketing company, and other companies about lower supplies. Cuts ranged from 10 percent to 30 percent, two ⁠sources told…

Read More

The family of former Kaduna State Governor, Nasir Ahmad El-Rufai, has strongly refuted allegations by the Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) concerning the discovery of alleged phone tapping equipment during a recent search. In a statement issued on March 2, 2026, and signed by Hon. Mohammed Bello El-Rufai, the family described the claims as “falsehoods” and accused the anti-corruption agency of engaging in a media trial rather than adhering to due process. Right to Silence The family defended El-Rufai’s decision not to make statements to investigators, arguing that the Constitution of the Federal Republic of Nigeria…

Read More

Rahotanni sun ce an hana wasu mahajjatan Kiristoci daga Plateau State shiga wuraren ibada a ƙasar Israel bayan an ba su biza mai aiki a ƙasar Jordan kaɗai.   Mahajjatan, waɗanda ke cikin rukuni na farko na mutane 295 daga jihar domin aikin Hajjin Ƙasa Mai Tsarki na 2026, an ce sun samu takardun izinin shiga Jordan ne kawai. Lokacin da suka isa iyakar Isra’ila, jami’an kan iyaka sun dakatar da su, wanda hakan ya hana su ziyartar muhimman wuraren da ake dangantawa da haihuwa, hidima da tashin Yesu Almasihu daga matattu.   Hajjin Kiristoci daga Najeriya yawanci yana haɗa…

Read More

Tawagar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya, Super Eagles za ta buga wasan sada-zumunta da takwararta ta Iran, kamar yadda aka shirya. Sai dai batun yaƙin da ake tsakanin Iran da Amurka-Isra’ila zai iya kawo tarnaƙi. Wasan ƙarshe da Nijeriya da Iran suka buga tsakaninsu shi ne na zagayen rukuni a gasar Kofin Duniya na 2014, inda aka tashi 0-0. / CAFCAF Hukumar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya ta sanar da jerin wasannin sada zumunta da babbar tawagar ƙasar, Super Eagles za ta buga tare da ƙasashe uku da za a fara a watan Maris ɗin nan. Super Eagles za ta buga wasannin…

Read More

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya wallafa wani bidiyo a shafukan sada zumunta, sannan ya bayyana a wasu kafafen watsa labarai, inda ya shaida wa jama’ar Amurka cewa ya kamata su kasance cikin shirin yiwuwar samun karin mace macen dakarun ƙasar a yaƙin da suke yi da Iran. An tabbatar da mutuwar sojoji uku zuwa yanzu, yayin da wasu biyar suka samu munanan raunuka. Da yake magana da NBC, Trump ya ce hare haren da aka kai wa Iran sun zama dole, kuma za su iya shafe aƙalla wata guda. A wani saƙo da ya aika wa dakarun…

Read More

Farashin ɗanyen mai ya tashi da kashi goma cikin ɗari yayin da kasuwannin makamashi a Asiya suka buɗe a ranar Litinin, ƙari mafi yawa da aka samu tsawon watanni. Wannan yana nuna haɗarin da ke tattare da jigilar mai ta Mashigin Hormuz da Iran ta ba da sanarwar rufewa. Tuni ƙasashen duniya suka fara shirin tunkarar sakamakon da ke tattare da hakan, la’kari da cewa ta nan ne ake wucewa da aƙalla kashi 20 cikin 100 na makamashin da ake amfani da shi a duniya ciki har da man fetur. Rahotanni sun ce dakarun sojin ruwan Iran…

Read More

The Chairman of the Independent National Electoral Commission (INEC), Prof. Joash Amupitan, SAN, has called on the National Peace Committee (NPC) and other key stakeholders to strengthen collaboration aimed at restoring public trust and ensuring peaceful, credible elections in 2027. Prof. Amupitan made the appeal on Monday, March 2, 2026, during a Stakeholder Briefing and Presentation of the Annotated Peace Accord organised by the NPC in Abuja. The event brought together political party leaders, security chiefs and civil society representatives, highlighting a shared commitment to transparent and inclusive electoral processes. The NPC Chairman and former Head of State, Abdulsalami Abubakar,…

Read More