Hukumar Zaɓe ta Nijeriya (INEC) ta ce za ta cire sunayen shugabannin jam’iyyar ADC daga rajistarta, tare da dakatar da hulɗa da kowanne ɓangare na jam’iyyar har sai kotu ta yanke hukunci kan rikicin shugabanci.
A cikin wata sanarwa da Kwamishinan INEC mai kula da yaɗa labarai, Mohammed Kudu Haruna, ya fitar a ranar 1 ga Afrilu 2026, hukumar ta ce ta ɗauki matakin ne bayan nazarin hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara kan rikicin da ke tsakanin bangaren Sanata David Mark da Hon. Nafiu Bala Gombe.
Karanta:Za’a dauki sabbin malamai 2,158 a Katsina – Gwamna Dikko Umar Radda
INEC ta ce za ta bi umarnin kotu na ci gaba da kasancewa a yadda al’amura suke kafin rikicin ya ɓarke, inda ta jaddada cewa ba za ta amince da wani ɓangare ba ko kuma sa ido kan taruka ko babban taron jam’iyyar ADC ba har sai an kammala shari’ar.
Recent;APC Bauchi Stakeholders Unite, Endorse Bola Ahmed Tinubu for Second Term Stakeholders of the All Progressives Congress (APC) in Bauchi State have unanimously endorsed President Bola Ahmed Tinubu for a second term in office, reaffirming the party’s unity and determination ahead of the 2027 general elections. The endorsement was made during a high-level stakeholders’ meeting held in Bauchi, convened to strengthen internal cohesion and strategically position the party for future electoral success. The meeting was led by the Coordinating Minister of Health, Muhammad Ali Pate, and attracted key party leaders, elders, founding members, and supporters from across the state. The gathering served as a platform to consolidate support for the APC and reaffirm members’ commitment to the party’s growth. Speaking at the meeting, Pate formally moved the motion endorsing President Tinubu for a second term, which was unanimously adopted by stakeholders, reflecting a strong sense of unity and shared