Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta watsar da damar da ya ba ta domin shiga yarjejeniyar sulhu a yaƙin da ake gwagzawa tsakanin Isra’ila da Amurka da Iran.
A wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Truth, ya ce, “mun tarwatsa tsaron sararin samaniyar Iran da rundunar sojin ruwanta da ma jagorancinta. Sun nemi shiga yarjejeniya, amma na faɗa musu sun yi latti, domin sun watar da damar da na ba su,” in ji shi.
A makon jiya ne aka yi zaman tattaunawa karo na uku tsakanin Amurka da Iran a birnin Geneva, inda ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya bayyana ƙarfin gwiwarsa kan maganar.
Karanta:EL-RUFAI FAMILY DENIES ICPC ALLEGATIONS, ALLEGES FORGED WARRANT AND MEDIA SMEAR
India, Europe feel fuel crunch as Gulf gas supplies disrupted amid war
Haka kuma Amurka ta ce bayan batun shirin nukiliyar Iran, makamanta masu linzami ma suna barazana babba ga tsaron Amurka.
recent:ISRAELA TA HANA YAN JOS SHIGA KASARTA DOMIN YIN IBADA
