Daga Mustapha Abdullahi
Daraktan hukumar a jihar, Balarabe Kabir ne ya bayyana hakan a wani taron horas-da-masu-horaswa wanda aka gudanar a Kano.
Ya ce an shirya taron ne da haɗin-gwiwar ƙungiyar ƙananan hukumomi ta Najeriya, da hukumar da ke rijistar katin dan kasa (NIMC), tare da tallafin gwamnatin Netherlands, da kuma UNICEF.
Kabir ya bayyana cewa adadin da aka bayar wani ɓangare ne kawai na yawan yaran da aka riga aka yi wa rijista, inda ya ƙara da cewa an kuma tantance yara kusan 27,000 ƴan ƙasa da shekaru biyar,
karanta:Za a Gudanar da Tsabtace Muhalli a Plateau Cikin Sauƙi Saboda Jarabawar UTME Mock
da sama da 40,000 da suka haura wannan shekaru, waɗanda ba’a taɓa rijistar su ba a baya.
Recent:Sanitation Exercise to Hold Low-Key in Plateau Over UTME Mock
