Wata sanarwa da fadar shugaban Nijeriya ta aike wa da kafafen yada labarai ciki har da zenith Media, ta ce ana sa ran tsohon gwamnan na jihar Zamfara, ya yi amfani da kwarewarsa wajen ceto ‘yan mata 25 da aka yi garkuwa da su a jihar Kebbi musamman la’akari da irin hobbasa da fadar shugaban Nijeriyar ta ce ya yi wajen ceto daliban jiharsa da aka sace a zamaninsa a shekara ta 2021.
Keep Reading
Add A Comment
